Gaskiya na wanna satin ya burgeni sosai, Allah Ubangiji ya Kara muku basira Amin!
@salisuawal6101
3 жыл бұрын
Kai wanna karan yayi Allah yakra basira
@fatimayakubuzahra7834
3 жыл бұрын
Am fatima from lagos gaskiya fimdin nan Yana da dadi Allah yakara basira inda rabbana
@hafsatabubakar240
3 жыл бұрын
Masha'allah Muna gdy Allah yaqara temako
@avdulonetv7548
3 жыл бұрын
Gsky kuna burgeni sosae, sbd kuna cika alqawari Allah y qara basira akan aikin ku 🙏
@baharine3398
3 жыл бұрын
gaskiya abin ya matukar burgeni Allah kara basira inda rabbana
@samailajoesimon6842
2 жыл бұрын
Gaskiya da dan bassi da yaron malam suna birgé ni. AKwai ilimi
@khairatsalis6877
3 жыл бұрын
Masha Allah ba karya
@charifaharounatv390
3 жыл бұрын
Masha allh ina jin dadin wanan shiri naku wlh
@mustaphasulaiman4028
3 жыл бұрын
Kayi aduniya wlh se oga ina da rabbana
@muhdjameelusman7956
3 жыл бұрын
Wai meyasa malam wa kata6a ba'a bashi power bane Gaskiya yakamata ace aikinshi yanayi ssai
@sadeeqabdullahi5922
3 жыл бұрын
seems I wach this firm this episode 20 is better than any hausa SERIES. gaskiya t.asasi you're really try kept up, sir allah ikara basira kuma allah I kareku da sharin mahassada ka masu bita da kulli, gsky wannam karantarwace mai kyau.
@salmamusa7510
3 жыл бұрын
Wow gsky wannan episode din ya burge ni nice job 👍 my guys ina yinku Allah ya kara daukaka love you all 😍
@alfrednelson6370
3 жыл бұрын
Slm Allah ya Kara Basira canabaro in da rabbana
@charifaharounatv390
3 жыл бұрын
A duniya yayi wlh ni wlh ayanzu babu wani shiri dayake birgeni kamar aduniya wlh 👍
Пікірлер: 623