Wa aleikasalm Kar amanta da hima annabi Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam salati astagafiralla subhanallahi wabihamdihi subhanallahi wabihamdihi subhanallahi azim achahadu alla ilaha illallahu wa achahadu Anna Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla innalillahiwa Inna ileihirajioun
@Aminullah-id9gv
Күн бұрын
Gaskiya hauka sai wasu daga masu kudin Nigeria Kafiri za'a biyawa aikin hajji, Allah yasa mugane Amin
@HauwaUmar-eo5lr
14 сағат бұрын
Allah ka tsaremana imani ya Allah.i dama aljanun ne zasu hanashi komai daya fada Allah ka karamana karfin imani...
@nourimalam126
Күн бұрын
Duk wannan laifin malaman galgajiyane sabida basa da awa daga ramadan sai ramadan kuma Agurunsu laya koh kanbu koh guru koh qiri dukka balaifibane .... Allah shiryemu Amin
@ishaqibrahimyerima3591
Күн бұрын
SubhanAllaah! Wai wanda yake ikirarin ya kafa shari'ar musulunci, amma ya biyawa matsafi aikin hajji, Allaah ya sawwake, shi kuma wannan bawan Allaah, Allaah ya fahimtar dashi musulunci tare da hukunce hukuncen musulunci. A'ameen!
@456mohamme
Күн бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@MamanWaizina
Күн бұрын
Allah kashiryarda mu ameen
@Abdu-m9
2 күн бұрын
Wannan wanda ya biya masa kujerar Makka Allah ya saka mai da alkairi ache har yanzu Zamfara akwai mazaje Allah kasa mu dace 🤲
@OkashaabdullahAlfauzan
2 күн бұрын
baya kuma a biya masa hajji kai hauka sai NIGERIA 😢😢😢 a rasa wanda za'a biyawa Hajji sai wannan arnen
@zakariaabdullahi
2 күн бұрын
Hasbinallahu wani mal wakim Allah katsre mana imanin mu ameen 🤲🏻
@user-ez8ki5xp6b
2 күн бұрын
Allah kasa mucika da imani
@yahanasubayero312
Күн бұрын
Innalillahi Allah yashiryeshi
@muawiyyahabibu2602
Күн бұрын
Auzubillahi Allah ya kyauta 😮
@rakiyamusa845
Күн бұрын
Ya salam!
@AbdoulAzizAlimanman
Күн бұрын
Subhana'llahi In'nalillahi wa inna illeihi rajiuan 😢 Wan nan ya masayin hajinshi 😢
Inna Lillahi Wa Inna Ilaihir Rajiun Idan Kanada Rabo Amusulunci Allah Yarabautardakai Dasaura Ire Irenka Mukuma Damukeciki Allah Yatsaremana Imanimmu Allah Yaqarawa Annabi Daraja
@youssoufabdouscience3523
7 сағат бұрын
سبحان الله
@AhidoufadilaVeritecm
Күн бұрын
Allah yachiryeka soho
@arufai
17 сағат бұрын
Allah yashiryarrdashi
@SaaduYau-tk5yj
2 күн бұрын
S a w wadabaya sallah bayazama alhaji
@fatimamuhammadkeraukerau8338
2 күн бұрын
Lahaula walakuwwata Illabillahil aliyil azeem
@fauziyyasanimuhd5671
6 сағат бұрын
Innalillahi Wa inna ilaihi rajiun abin tausayi
@fatimausman811
2 күн бұрын
INNALILLAHI.WA.INNA.ILAIHIRRAJIUN ALLAH YAGANAR DASHI AMMA DE ANYI ASARAR KUJERAR MAKKAH A WANDA BAYA SALLAH BE.IYA FATIHA BA INNALILLAHI.WA.INNA.ILAIHIRRAJIUN
@OumarIdi-ig4nf
Күн бұрын
Innalilahi waina ilyhirajiou Allah yashiryemu bakidaya 😭😭😭
@nourimalam126
2 күн бұрын
Allah ya shir yeshi
@user-sw9fp5cv9q
2 күн бұрын
😅😅Allah yachirya chi
@rafiaabdoulaye1301
4 сағат бұрын
Toh Allah ya chirya 😢😢
@user-du4zh2rr8e
2 күн бұрын
sunasa atah ba alhji atah ba
@ismailatiamiyuabdulsalam9496
2 күн бұрын
Allah ya shirye shi. Amma daman shi baisan cewa aikin Allah da aikin Shirka basua haduwa wajen Daya ? Allah ka shiryemu
@kmuhd9473
2 күн бұрын
Hasbinallahi wani imal wakil 😢
@mariyayau5720
2 күн бұрын
Allah ka yafe mana
@samirahassan2147
2 күн бұрын
Ikon Allah, Allah kasa mu dace😢
@Hamid.mHamid.m-un6ju
2 күн бұрын
Kaje a banxa kayi zuwan banxa asarance bankadance ama shima wanda yabiyama wanan tsohon kudi haji wlh yayi asara diuniya da lahira sana ba lada ko kadan asara kan asara
Пікірлер: 59