Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda ya faɗa wa BBC cewa akwai buƙatar samar da ƙarin kayan aiki ga hukumomin tsaro musamman ma dai sojoji a Najeriya.
- 25 күн бұрын
Abu uku Najeriya za ta yi ta ga ƙarshen 'yan fashin daji cikin ɗan lokaci - Dikko Radda
- Рет қаралды 13,914
Пікірлер: 20