Allah subhanahu Wata’alah yasaka maka da Alkhairi sheikh Abdul-fatahi. Wallahi tallahi malaman mu suna da rawar da yakamata ace sun taka sosai akan wadannan matsaloli. Amma basuyi yunqurin suyi wani abu bah sai kawai sun dinga cewa zanga zanga ba kyau.
@ShafiuLawanMusa
12 күн бұрын
Wannan Magana Ta Idris Dutsen Tanshi Shine Magana 👌
@yahyaomarsafyu
24 күн бұрын
Allah ya Baku zaman lafiya Nigeria Allah ya shiryeku maluman da shiwagabani ku na Nigeria
@UmarAli-f5g
9 күн бұрын
Allah kasakamana owaye don ubansaa
@user-nm1ey3pd6h
11 күн бұрын
Masha Allah yaudai kafadi gaskiy
@user-mq9ui6zt8u
20 күн бұрын
kuduba duk malaman dasukecewa kar ayi zanga zanga , bulbul dasu basusan anayunwa ba wllh sai munfito zanga zanga
Assalamualaikum, Daman Mallam Aminu kano ya fada duk randa Mallamai suka hada kai da yan Siyasa, Toh Talakawa sun shiga uku, Allah ya kyauta.
@abdourrahmanedoudou8629
24 күн бұрын
kubayyanar Damuwarku amma karkuyi bar na dan allah saboda allah bayason ma barnata
@mukhtarabdullahi4224
17 күн бұрын
malami gaskiya zaifada mu saurare Shi idan yaki gaskiya ba my ba shi
@DahiruLawalibimbiso
23 күн бұрын
😢😢
@ousmanabarke941
23 күн бұрын
Zanga zanga sai anyi dan ubanku
@DahiruLawalibimbiso
23 күн бұрын
Mukan ayi zanga zanga India shine mafita to wallahi ayi
@ousmanabarke941
23 күн бұрын
Shi zalumci da akeyi a Nigeria adalcine
@MalamGarba-uo9jt
24 күн бұрын
Ansiyasuni. Kama yeda. Aka. Seyi. SeneTorci. Asadar. Rauwya. Da. Ake. Cigiyenzo. Ba. Sento. Da. Ya. Yimgana
@AbbayeAbba-si1zi
24 күн бұрын
Kai in najeria kutashi kunemi yencin ku malaman masu gashi amokokoro duk sunayima gwamnatin farauta saboda kar ran mai gidansu yabaci
@asmauchalawa1831
23 күн бұрын
Allah dai ya gyarawa gonnati tinubu tarbiya Dan gaskiya wannan gonnati akwai masu lalata mata tarbiya🙆🏃
@user-yv7cy4qd4s
25 күн бұрын
Gasikiya ne wlh saï Ani fito munafukai kan malam mai
@AlfaZazee-h4n
25 күн бұрын
Gaskiya ne malam
@user-fh6ff3zq4r
24 күн бұрын
Nima n'a yarda ayi zanga zanga d'où malamin da ya hana zanga zanga koturo Chi daga banbari 😮😮😮😮
@HusainiBangaje
25 күн бұрын
Mala mai sun tara kudi sungina makarantun kudi da wuraren samun kudi Yaya zasu yarda da zanga zanga
@user-xd6xw3rn4r
23 күн бұрын
Wannan gaskiya ne wallahi munacikin wahala
@KWAKWAFTV
10 күн бұрын
😅😅😅
@LauwaliAbubakar-v3y
25 күн бұрын
Idan ko malamai bakusan zalinci kamar yada kuka kira matasa kukace ayi musilim musilm to kuhitu kuce abar zalici kama malamai kuji tsuran allah kuya ma gumnati taraba talakawar da yunwar aynzu ko abiyi babu anjeria
Пікірлер: 37