Allahu Akbar Allah yajikan Dr ya kyauta makwancinsa
@khadijamohd38
4 жыл бұрын
Allah ya jikan mlm Akilu Aliyu Dan Allah kusa mn saki a hannun mumini .da kiyari ya karyani
@GargajiyaTv
4 жыл бұрын
Insha ALLAH Zamu Saka kai dai kawai kayi Subscribe ka Danna kararrawa all zaka samu sako da zarar mu dora
@abubakartelahausawa1380
3 жыл бұрын
Allah y biya muna godiya
@geostudent100
3 жыл бұрын
شكرا جزيلا
@mansoorrk2471
5 жыл бұрын
Don Allah kusamana wakar ratata sarkin maganacr
@GargajiyaTv
5 жыл бұрын
In Allah Ya Yadda Zan Saka NA gode Na je Makatanta ne Shiyasa ko mai ya tsaya Amma na dawo na dawo In Allah Ya Yadda komai Zai Ci gaba Dan Allah Kayimin Tallah Wajen Abokai da Yan uwa domin Shawara ko tambaya Zaka iya samuna a whatsapp *08037001408*
@GargajiyaTv
5 жыл бұрын
Kuma Ya sunan Mawakin
@Hausa-One
5 жыл бұрын
Allah Ya jikan Malam (Dr.). Allah Ya gafarta masa. Amin.
Пікірлер: 14