MUNA GODIYA KWARAI DA GASKE INAJIN DADIN WAKAR AMADU DOKA KADUNA DOMIN TANA SANI NISHADI YAYA ZAAYI IN SAMU AUDIO NATA ALLAH YA JIKANSHI DA RAHAMA NAGODE DAGA ALHAJI LAWALI DANGOGGO TSAFE ZAMFARA STATE
@umaribrahimfarouk2842
2 жыл бұрын
Allah Ya biya, na dade ina neman wakar nan ban samu ba, sai yau. Inafatan nan gaba audio quality nata zaifi haka.
@hibbinnabiytv6305
3 жыл бұрын
MashaAllah mun kalla kuma munyi subscribe Muna fatan kuma zaku taimakawa channel dinmu mai suna HIBBIN NABIY TV da subscribe Dan musamu mukai labari muma Muna godiya Allah kara daukaka ku
Пікірлер: 6