Yayi dai dai aci ubansu Allah ya kara lfy malam wllh irin ka muke bukata ayanzu.
@user-np7sj8tw3t
2 күн бұрын
Allah yayi mana ja gaba,ya kifaddasu
@user-np7sj8tw3t
2 күн бұрын
Sun wa Allah butulci
@user-np7sj8tw3t
2 күн бұрын
Tun basuje ko inaba a kan mulki,dadinta akwai Allah
@GombeATA18
Күн бұрын
Allah ya qara ma rayuwa albarka yakuma kawomana sauqin tsadan rayuwa ya daukaka musulnci da musulmai
@rukayyaqwaram5855
2 күн бұрын
Allah ya sakawa malamai da alkairi
@AdDh-m2z
2 күн бұрын
Amin mlm acigaba da wa'azi Allah shiryemu da shuwagaban ninmu
@yahuzayusufu7898
7 сағат бұрын
ALLAH YAKAWOMANA KARSHEN MASIFUN DA SUKA DAMEMU NA DUNIYA BAKI DAYA ALFARMAR ANNABURRAHMA AMEEN
@maimunahussain4896
2 күн бұрын
Allah muke roqo ya yafe mana ya kawo mana mafita. Gaskiya ne Mal muna tare da kai Allah ya kare mana ku ya qara lafiya da nisan kwana
@SaniYakubuAhmed-xm8so
2 күн бұрын
Malam Allah ya Karadaukaka bamuradaba karsufara Allah ya sheryimu
@musamuhammed6640
20 сағат бұрын
Masha Allah Malam Allah ya saka
@asaaadaa8050
16 сағат бұрын
اللهم امين جزاك الله خير 😭😭😭
@ibsnomaa
2 күн бұрын
Allah ya saka maka da alkhairi Malam
@MusaGambo-st3bq
2 күн бұрын
🤲Allah ya sakawa mlm da Alkhairi ya kareka daga sharrin mukiya aduk inda suke.
@rabizakari5125
2 күн бұрын
Allah ya sa ka mana,Allah ya kawo mana mafita,Allah yayi mana maganin Azzalumai
@ishaqkhalid6816
2 күн бұрын
Allah shiryaddasu ya Dada shiryardamu in ba masu shiryuwaba Allah ya war gazasu
@musamuhammed6640
20 сағат бұрын
Amin ya Allah 🤲
@user-cj7mt8sq5v
3 күн бұрын
To wallahi mudai amatsayinmu na yan Nigeria bamubadagoyon bayan aurenjinsi bamuso bamuaminceba
@namalamfaruk2837
3 күн бұрын
Allah ya saka da alheri..amma muna jiran malaman da suka yiwa Bola Tinubu campaign su fito suyi magana..in dai Bola Tinubu ne wannan farawace..more heat is under way..
Buhari cigaban mulkinsane dan haka dukansu Allah yatsinemusu
@DimieKurotimi
Күн бұрын
Allah yakaralapiya danisankwana mlm munagodiya
@aminasalisu9630
2 күн бұрын
Allah kayi mana tsari da wannan masifa ka tarwatsa kudirin wawayen cikinmu da jahilan cikinmu kayi mana maganinsu yadda kayiwa mtanen annabi lud ka ganar damu tafarkinka na gaskiya
Wlh bama goyon bayan wannan tsinannun shuwagabannin to wlh yayi kansilin din wannan sa hannun
@ibrahimmuhammad2307
2 күн бұрын
Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un 😢
@user-mb4wm9jd2z
2 күн бұрын
Ya Rabbil Alamina ya Maliki yaumiddeen ka tarwatsa wadannan shugabannin
@ibsnomaa
2 күн бұрын
Amin ya hayyu ya kayyum
@hadizasuleman1350
2 күн бұрын
Aameen ya rabbul Arshil Azeem .
@GeneralbCommunicationcenter
Күн бұрын
Allah kayi muna mafita 😢
@mohammedyakubu7440
3 күн бұрын
Allah saka da Alkheri Malam
@bamaisaiallahbusiness7828
Күн бұрын
Mungode sosai Malamai magadan Annabawa ku sa pressure wa gomnati Aure jindi haramunne
@ibrahimmuhammad2307
2 күн бұрын
Tunubu Allah ya'isa
@musaabdullahi3189
Күн бұрын
Kokari zakuyi zabe na gaba kada kusake zabensa ,muzama bamu zabeshiba
@musaabdullahi3189
Күн бұрын
Kokari zakuyi zabe na gaba kada kusake zabensa ,muzama bamu zabeshiba
@user-ft8iq6hp9p
Күн бұрын
Yanzu ma kuka Fara yin da-na-sanin akan Muslim-muslim ticket kam' Tunda son xuciya kukabi, ba cancantaba'
@edrissousseni9968
3 күн бұрын
Wana tunubu ba karami shege bane
@musaabdullahi3189
Күн бұрын
Sai musulmi muhadakai munmanta da banbanci mukwato mutuncinsa addinin musulunci
@alhajindubai2469
3 күн бұрын
❤❤
@Jamilusmayeene
3 күн бұрын
amen summa amen
@user-tt4vo1ci7f
2 күн бұрын
ALLAH KA TAUSAYA MANA
@bashirsaidu3056
Күн бұрын
Agaskiya malam kuncemu dakakace muzabesu
@yusufadam7676
Күн бұрын
Ayi hattara lokacin riddan wasu ya zo,saboda yin isgili da Muslim Muslim ticket,domin masu yin hakan ba su da ilmin addininsu kuma rashin ilmi ya kan kai mutum ga ridda bai ma sani ba,saboda haka ina shawartam masu hankali da suyi hattara.
@nawasmuhammad-c9o
Күн бұрын
Tunubu ba cikakken musulmi bane mlm
@KabiruAHali
Күн бұрын
AMMA YA KAMATA MUGA AGGREEMENT DIN DA FG TA SAMA HANNU. DON MU TABBATA?
Пікірлер: 57