Kaga Mallam ma abocin illimi. Ita Bata tabbatar ba ta wani kira gwamna kqmar gwamnan babanta ne. Mallamai ai ba jahilai bane. "Yar wasan kwaikwayo tana ma mutane wasan kwaikwayo da karya.
@BilkisuHalilu-hy2cq
2 ай бұрын
Kaji masu aikida ilimi,mln Allah yakara lpy da Nisan kwana
@maimunausman2393
2 ай бұрын
subahanallah wai meye amfanin karya ne arayuwa kawai idan mutum yayi suna anmanta dashi andaina yayinshi shikenan sai yayita niman suna nadole tahanyar karya
@teemahabdulssalam6020
Ай бұрын
Yakamata akamata tafitoda yarinyar inde da gaskiyane munafukama irinta yara kanana inasunsan wannan shirmen
@nasermukutar-iw3ly
2 ай бұрын
mun gode malan dawayar da kai dagamana allah yakara ma lafiya
@Khady777
2 ай бұрын
Maganar cin zarafi ai ya qare tunda kin bayyana ke kika Kai kararsu. Da ace kin Kai office din a sirri wa zaice ke ki ka fada
@rilwanumuhammad3632
2 ай бұрын
Gaskiya ne malam
@hajaraaliyu3408
2 ай бұрын
Ita Mansura Isa ta yi saurin sanarwa a social media. Ya kamata tun farko ta nemi nurses tayi bincike sannan ta tafi hisba ta tattauna da sheikh Daurawa sannan a fadada bincike. Kuma irin wannan cases din ba a bari jama'a su san fuskar yarinyar gudun masu musguna bata nan gaba. Akan boye victim don kare martabarshi da mutuncinshi. Allah ya kare 'ya'yanmu baki daya
@Issacisse-zn2pl
2 ай бұрын
Inallilahi waina ilahi rajivuna
@KabeerAmeenu
2 ай бұрын
Allah yasa mu wayye lfy
@Khadijasarakitv
2 ай бұрын
😢😢😢 Allah ubagiji yakiyaye
@Khady777
2 ай бұрын
Ji wata jaka. Ga hizba Nan. Meyasa bataje office din hizba ba? Shine dalilin dayasa gwamnan ya nada ma'abota illimi. Kina magana ratatatata kamar Dabba.
@RukayyaYusif-je8qm
Ай бұрын
Izaso
@zainababdullahi-yf5ks
2 ай бұрын
Hmmmmmmn Nigeria kenan dadin abun malami ne shi ya karanta kuma yasan illar abun da yake kokarin aikatawa inhar ba gaskiya yake fada ba, kuma shima ya haihu
Пікірлер: 21