slm yan uwana ma aikatan bbc don allah ku taimaka kutura muna wannan sakun zuwaga shugaban kasa da yasau ya akan cewa tallafin da yaci za aba da na abici wallahi bama bukatar tallafin abici abonda mukiso shene arewa musamu zaman lafiya akoh wane yanki domin manoma suna cikin wani halan da zai hifarda dan mai idoba mutukar babu zaman lafiya arewa toh wallahi talaka bazaigane komai ba allah ya kara yimuku jagora muna godeya da fatan alkhairi
@mahabiribrahim
Ай бұрын
Nigeria da saidai muce Allah ya kawomana sauqi
@MdMdjf-ch1vy
Ай бұрын
Ina Jin Dadi BBC radio kan rashin karya,
@abdullahimohammed2784
Ай бұрын
Naira dubu saba"in ko buhun masara ba zata saya ba a halin yanzu.
@dalhaibrahim5198
Ай бұрын
To ya maganan jihohi, nawa zasu biya.?
@hassanagarba5829
Ай бұрын
Ai ku kuke neman ayi zanga zangar, inaga shine hanyar da zaku fahimci halin da mutane ke ciki
@JamiluWadatau
Ай бұрын
P
@IBRAHIMABUBAKAR-y7l
Ай бұрын
Dukkan Wanda yakeda sa hannu kan Saka talakawa halin qaqanakayi, yah Allah shima ka jarabceshi yazama talaka shima yaji abinda talakawan sukeji.
Пікірлер: 12