Zaga zanka idan za ayita anatse tanar dakhaw ammar idan zar ayi barna ko ayi qone qone anisaceta amar ko ohhu da yammajalasu sukayi da talakawa da shugaban qasar dumi sufarkar yataadda sunata abinda sukaga damar da talaka gayunwa tanata kashe talakawa ga tsadar abubuwa talaka bai iyasaye dalilin cire tallafi duka da mogun harji sai sukadai suketa wandarqar da dukiyar qasar dnhaka sufarka
Пікірлер: 6