Dr tauheed muna godiya, Allah yasakama da alheri duniya da lahira ameen
@tarteelulquranwattajweed
24 күн бұрын
Allah ya magancemana dukkanin abunda ke damun al ummar musulmi.
@user-wo4tp4vg5z
24 күн бұрын
Allah ya karawa malam lafiya da imani
@ibsnomaa
24 күн бұрын
Shi wannan tsohon ai sha kundum, munyi masa Allah ya isa da tsinuwa da komai. Har banson maganarsa ma. Allah ne kawai zaiyi mana hisabi tsakanin mu dashi
@OBO.002
24 күн бұрын
Ai ba qarya bane duk wanna wahalar da ake ciki shine mana buhari ne
@user-mh1bn7ki9o
24 күн бұрын
Sakallahu kairan
@user-ep7dq1kw9r
24 күн бұрын
Masha Allah.
@zynarbmustapher6588
23 күн бұрын
Jazakallahu khair
@muhdadamu8332
23 күн бұрын
Allah ya sa ka mana.
@AdamMuhammad-tx1sb
23 күн бұрын
Ina farawa da sunan allah
@user-ez8ki5xp6b
24 күн бұрын
Irin wan nan abun shine yake ganar da Mutanen Kudancin Nigeria cewa Bama kaunar junanmu wlh to koda Buhari ne ya jefa Nigeria shi meyasa tunibu din baze canza ba kawai kiyayyar damukewa junanmu itace Babbar matsalar da inhar ahaka zamu tafi wlh har abada baza mu cigaba ba kaduba kugani Sunday igboho yaja goranci kisan yan Arewa samada mutum dubu amma al ummar yarbawa yan uwansa har yaba masa suke mukuma fa kowa soyake yaga kasa War yan uwanshi mlm kusan irin magan ganun daxaku dinga yadawa Bama kaunar junanmu kokadan wlh
@ibrahimidris8533
20 күн бұрын
Qaunar juna akan barayi da macuta. Mu Musulmai ne kuma al'adar mu ba irin ta arna ba ce, ballantana mu dinga goyon bayan barayin cikin mu, kawai se mu qi fadar laifin mutumin da ya sace mana dikiyar mu shi da yaran sa, sabada dan'uwan mu ne dan Arewa ko?
Пікірлер: 14