Gaskiya wannan zama da akayi da Tinubu beyi wani amfaniba
@abdsadibrhim6073
Ай бұрын
Ni afahimtata tunubu yanada wata bukata wadda saiyaga zanga zanga tadauzafi zai nunata shi bamai kaunar nigeria tazauna guda bace
@abdullahiabubakar9196
Ай бұрын
Kawai sunje sunyi wasan su gaban shi. Wai tayaya ma malamai zasu iya tunkara tunubu akan Arewa? Bayan farko yabasu kudi suka zabe shi sai yanxu wlh bazai dauke su da mutunci ba😂
Пікірлер: 6