Subhanallahi wabi hamdihi, subhanallahil azim,,zikiri mai tarin lada mai yawa,koda sau Daya ka fada,zaka gan anfaninsa a gobe 'kiyama
@AishaMahmudsulaiman
Ай бұрын
Masha Allah
@hadizayahayya9641
Ай бұрын
Allah yaja daran malam yaqara kaifin basira
@mustaphalawan16
29 күн бұрын
Dan Allah a taimaka na da lambar Malam
@user-xf3kl3fu9c
Ай бұрын
Allahu Akbar
@maryamaliyu9972
9 ай бұрын
Jazakallahu khairan malam tom amma mu da bama garin gombe fa km bamu da halin da zamu iya zuwa gombe
@user-xf3kl3fu9c
Ай бұрын
Allah ya kara lafiya
@isahnasiru5551
Жыл бұрын
Muna gadiya Allah yakara basira ameen
@djfnchggfcgfvvcbx4692
Жыл бұрын
Jazakallahu bii khair
@abdulhabibidanmutanentawa5114
Жыл бұрын
Masha Allah muna godiya
@SalehGarba-if7fm
5 ай бұрын
Maasha Allah
@user-pt5nm2ml8j
11 ай бұрын
Assalamualaikum mallan dan allah yaza ayi insamika ina bukatar shiga wannan mashen din
@rukayamohammed5809
11 ай бұрын
Thank you 🇬🇭
@user-rv6sg6ow7k
9 ай бұрын
Yaye
@shawalmohammed1484
Жыл бұрын
MashaAllah Ameen
@AminaMuhammad-nf4dv
Жыл бұрын
Aslm mlm Allah yasaka da alkairi
@maimahamanekagana598
Жыл бұрын
Wlhi malam babar cuta ce mahaifiya ta tanada ita kuma tana wahalar da ita sosai saboda tunda ta fara ta bata taba sauka ba.amma insha Allah zamuyi mata wannan da kuka fada.mun gode Allah saka da alheri
@jibril3637
Жыл бұрын
Malam Allah ya baka ikon mallakar wannan machine, Kuma Ina zaa same ka a farin Gomben. Ma'ana address naka. Allah ya mana jagora. Masha Allah.
@hassanamuhammadhassanamuha2710
Жыл бұрын
Asalamu alekum malan ubangiji Allah yabiyaka dagidan aljanna
@umarashia226
Жыл бұрын
dan Allah idan akwai wanda yasan no wannnan malamin ya temaka mini da ita nagode.
@karatuttukan_malaman_musulunci
Жыл бұрын
08034229808 Mal Abubakar Pharmacy
@faridaahmed4145
Жыл бұрын
Masha Allah,jazakallau khair
@user-su1fg7fm7y
9 ай бұрын
Aslm malan ina fama da ciwon sugar
@Abu-ue4mp
Жыл бұрын
Salamualiku waramatullah
@ashiruahmadmusa9294
Жыл бұрын
Malam duk yadda sugan tayi Mai yawa ajikinsa? Kuma anfara yanke masa yatsunsa? Nagode Sosai Allah ya Bada Lada Malam Kuma address din Shop dinfa?
@UmmuHajara-pm6wx
10 ай бұрын
Don Allah kutaimaka mana da no malam
@YUSUFIBRAHIM-de6ot
Жыл бұрын
Assalamualaikum Mallam Dan Allah tapasan doki yanasa kashine, da amai, da yawan fisari ne da murdan ciki ne ?
@ali337475
Жыл бұрын
As-salamou aleykoum wa rahmatoullahi wa barakâtouhou. Don Allah ko za a iya nuna mana foton tafasan doki? Shin in mutum na inda ba a samun dambu, ya zai yi?
@abakarmustapha6753
Жыл бұрын
Mallam Dan Allah inason machine da kafa Kuma ko kahadani da ibo
@usmankhadija9328
Жыл бұрын
Mlm Dan Allah yanzu za a Iya anfani da tunfafiyar iyashi ba tareda anyi farfesun Damon ba?
@aishad21
8 ай бұрын
Assalamu alaykum, Don Allah, Mallam what is the name of the machine?
@zulfatzakari3826
11 ай бұрын
Dan Allah Arthritis kake nufi?
@harrylwayumumar4338
10 ай бұрын
Where is your location? I have a stroke due to an accident.
@maryamsalihu5346
5 ай бұрын
To mlm nibansan tafadan dokiba
@abukaltumtv4233
Жыл бұрын
Masha Allah Ataimaka min da number malam
@salisuharunarabo4911
Жыл бұрын
Godiya mai yawa
@umarumelehbatari8225
Жыл бұрын
Salamalekum malan zan samu naban ka?
@ayikoeosseyi6203
Жыл бұрын
Abdoul
@nafiuabdullahiumarabu-muhe8772
Жыл бұрын
Address pls
@yushauhussaini8914
Жыл бұрын
Malan inna so magani haihuwa
@alyawwal6363
Жыл бұрын
Masha Allah, a inane za'a sameku a gombe?
@karatuttukan_malaman_musulunci
Жыл бұрын
08034229808 Mal. Abubakar Pharmacy
@bayeroabubakaryusuf8820
Жыл бұрын
Malam jazakallahu khair, Amma ta yaya zan sameka?
@ibrahimhassanmashaallah4508
Жыл бұрын
Allah yabiya
@HalarouIbro-ec6yi
6 ай бұрын
Cv
@Theordinarypresidentson
Жыл бұрын
A turamana address din mallam ko phone 📱 number 📱 saboda mu baa gombe make ba
Пікірлер: 60