Wallahi inayinka Dr Dan Bello Inamaka fatan alkairi
@auwalulawan4644
18 күн бұрын
Gaskiya inayin dan Bello
@talhaabubakar3290
Ай бұрын
I swear yana tambayar shi about arewa musicians DJ AB came to my mind sai kuma kawai ya fara daa so samu ne😂
@SouleyIde-eb9ib
3 ай бұрын
Gaskia yao kayi babban kamu😂😂dan bello bakaramin dan iskabane🙏❤️❤️❤️❤️
@HamzaNanafareeda-oy3wx
4 ай бұрын
Ma sha Allah inason inga matashi mai son dogaro dakai da kuma son ci gaban al'ummar sa wannan irin su akeso
@MurjaMaikudi-fn3nv
4 ай бұрын
Wow you are so handsome
@samiradauda7718
4 ай бұрын
Muryar shi tana kama da wannan mutumin me karatun hausa novel a freedom Radio
@MusaLawal-ix9rn
4 ай бұрын
Allah ya qara daukaka 👌🏿
@user-nm6os6wt5g
3 ай бұрын
Bagijen Banxa ai baka iya comedy ba kokadan
@muhdsaniharith3702
4 ай бұрын
Up gunners💪
@D.KMAISUBURBUDATV
Ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂
@user-qm5nr4lj8o
4 ай бұрын
Allah ya taimaka Abdul qaya
@asiyayero7113
3 ай бұрын
Abdoul kafadamishi yana burgeni please 😊
@user-ow4xq8iy2c
4 ай бұрын
Abdul gaya Allah ya qara basira🙏
@samailalawal2690
4 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂🎉🎉😂😂😂😂
@algoniaboubakar293
4 ай бұрын
صلوا على النبي الكريم
@AMMARAAMHOT-hd7ln
Ай бұрын
❤❤😂
@Awala1212
4 ай бұрын
acire back ground sounds dinnan
@fatihuhassan9427
4 ай бұрын
nawa zaka biyani kayi interview dani😅😅
@umarmuhd400
4 ай бұрын
Masha allah
@mudassirahmedyusuf7260
4 ай бұрын
Saura nika
@adnanbaffa7964
4 ай бұрын
Waye camera man dinsa
@AissatouAssatou-wl8sk
4 ай бұрын
😂😂😂
@rahama___kaduna9894
4 ай бұрын
😁😁😁
@shamsiyyausman8802
4 ай бұрын
Yace ya daina Kallon hausa film ina yasan baba dan audu 😂
@ABDOOLGAYATV
4 ай бұрын
Ai dan Audu ba iya film din hausa yake ba kuma ae shi ana iya sa abunda tunda yana comedy
@shamsiyyausman8802
4 ай бұрын
@@ABDOOLGAYATV Sunan dan audu a labarina aka samai sunan kuma sunan kai tsaye ya kira in baya kallo ina yasan sunan shi baba dan audu
@yusufsarki9663
4 ай бұрын
This📌
@abdul-basidsaadanbantaje5392
4 ай бұрын
Baba Dan Audu ai ko daga bakin Mutane za ka ji sunna... Ni ba na kallon Labarina, amma daga bakin Mutane na san sunan BABA DAN AUDU din; Though na sanshi da jimawa tun finafinan baya.
@shamsiyyausman8802
4 ай бұрын
@@abdul-basidsaadanbantaje5392 Aa fa ai yadda yayi magana nan yana kallo ne
@BA_SO_BA_NE
4 ай бұрын
Wai meye amfanin memaita background sounds in nan? At all background sounds in yana too much
@A_Guraza-sound-studio
4 ай бұрын
Shine instrumental din studio nasa haka ake ba a chanja sound😂
@BA_SO_BA_NE
4 ай бұрын
@@A_Guraza-sound-studio yo Yana bata shirin gasky
@drumarmaggie7581
4 ай бұрын
Gsky dai yakamata a rage shi yana hanamu jin magana sosai
@samailalawal2690
4 ай бұрын
Kai Abdul real madrid fa ta wuce tinaninka fa 😂😂
@ABDOOLGAYATV
4 ай бұрын
Oh Allah
@NuraTasiu-no3uq
4 ай бұрын
Yau Kaga Mai Ilimi 😢
@Khadijasarakitv
3 ай бұрын
Lallai dai kam 😂🎉
@SakeenatKaber-tm8vb
3 ай бұрын
Slm dan allah inasan dan bello yaban nombersa
@user-qn5ew7xm6v
4 ай бұрын
Avdool gaya phone store 🏬
@user-ow4xq8iy2c
4 ай бұрын
Abdul gaya Allah ya qara basira🙏
@adnanbaffa7964
4 ай бұрын
Waye camera man dinsa
@ABDOOLGAYATV
4 ай бұрын
Maiya faru
@adnanbaffa7964
4 ай бұрын
@@ABDOOLGAYATV ka tambaya mini shi kace waye yakai daukarsa a cemara
Пікірлер: 47