Maitakwasara ya nuna kwarewa da cikakkiyar natsuwa a wannan damben.
@erice5372
2 жыл бұрын
so, I take it kicking is out.
@muazzamibrahim4948
2 жыл бұрын
Bahagon shagon yan sanda Allah ya biya wallahi kana burge ni da ace kana da girma kaman su da ko kuran ka baza su hango ba
@ibrahimaaisad7731
3 жыл бұрын
Da tin farko an gayawa mai takwasara cewa damben gasa babu Kai kafa to da lallai babu abinda zai sa yayi haka Kai kafa yanadaga cikin tsarin wasan dambe sabida dik wanda yake kallon wasan dambe to zai iya bada shedar mai takwasara akan bin doka da oda da kuma biyayya ga Shuwa gabannin kungiyar dambe Nigeria 🇳🇬 idan kuma an fadamasa tin kafin a fara wasan to zata iya yiwa ya manta ne sabida Sabo da Kai kafa a wasan sa
@user-qz6ly9ml9u
3 жыл бұрын
These fights are in Nigeria?
@mohammedmustapha868
3 жыл бұрын
Watu ya ga bahagon Sha bayi da sayi ne Sha ya sa ya ke Kai kafa wanna ba dambe bane a girra
@Muryar_Arewa
3 жыл бұрын
Gsky Ni soopt din Gorumada Ni Amma na tausayama Bahago 😭
@rabiulecturer4051
3 жыл бұрын
Barka da aiki
@bishirdauda6264
3 жыл бұрын
Me shagon Amadi ke nufi? Akwai harbi a dambe mana.
@bishirdauda6264
3 жыл бұрын
Manyan 'yan dambe kamar Audu Killer, Faruku Kanen Killer, bahagon Maikudi, Dandigiri, Kodago, da sauran su,duk sun sha kisa da kafa. Maganar banza kawai!!
@amaduauwalu9706
2 жыл бұрын
Shagonmanmam
@balabilal461
3 жыл бұрын
Miyesa Ibola baishiga wannan wasanba
@shamsujaja6950
3 жыл бұрын
Ga dika ana kai kafa. amma ba inda doka tace kasa kafa ka falle abokin damban ka. kunga shi maitakwasara ai falle yake, wanda adokar dambe baayi.
@semirluma4868
2 жыл бұрын
.
@bishirdauda6264
3 жыл бұрын
Bai kamata shagon Amadi a matsayin shi na alkalin wasa ba ya dinga kwanatawa kasa cikin turba,duniya na kallon
@zaykajourneylove5609
3 жыл бұрын
Which country is this and what is the name of this game
Пікірлер: 31