Ya Allah yi maganin axalimain shugabannin a nigeria ameen ya rabb
@appapp2264
Ай бұрын
❤❤❤ Allah saka da alheri wly wanan bawan Allah jama'a kurinka ayki da abinda yaké fadi Wly tallayi billayi inaga akullun ina kallo ina saurarin wa'azin malan Allah Kara wa malan Nisan kwana da lafiya ❤❤❤❤
@issoufboro987
Ай бұрын
Allah ya kare muna iren iren ku malam ''' Allah ya saka da alheri
@user-ql9kl9xr3h
2 ай бұрын
Gaskiyane malam Allah yamaganta mana
@ShahoissaShahoissa
Ай бұрын
Malan kafadi gaskia wallahi Allah yassamudace
@bachirbachir-tu8fbNiger
Ай бұрын
❤❤❤
@assoumanealtoibrahim1101
Ай бұрын
❤❤❤❤❤
@DrMASK-zc6fd
Ай бұрын
An gama na Tinubu muslim muslim an kuma dawo kebbi da kayan sarauta. Allah Ka sanya Ayyukan mu gabadayan su don Kai kadai. Allahumma Ameeen
Пікірлер: 16