May Almighty Allah grant you highest Rank In Jannatul Firdusi 🙏
@hauwaualmustapha-jt2ix
11 ай бұрын
Ameen y rabbi 🙏🥺
@queenlulu2622
Жыл бұрын
Allah yajinkan fadar beg allah yasa damu dashi a aljannar ma aikin allah s, a, a
@mustaphamukhtar3791
2 жыл бұрын
The best part I enjoyed most in this song is: "wa ka ji ya yi jifa, Allah ya ce ba shi ne ba". The meaning of Qur'anic verse: '( وما رميت اذ رميت ولاكن الله رمى) I love d entire song, Allah ya gafartawa Umar Fadar Bege ya hada mu duka da shi gaban Sayyidi Muhamadurra Sulullahi (SAW).
@ibrahimkabir2270
Жыл бұрын
Sallallahu Alaihi wasallam❤️❤️❤️
@aichachaibou266
3 жыл бұрын
ALLAH YA JIKAN MAZA
@omar.mtilde1427
4 жыл бұрын
Rabbi yajikan ka Yasa annabi Ya ceceka
@hdhdhjdhdhdjdjdhd827
3 жыл бұрын
Ya allah ka jiqan magaba tanmu allahumma ameen ya allah gaskiya munyi rashi babba. 😭😭😭😭YA allah ka jiqan fadar bege tare da sauran al.ummamusulmai gaba daya 🤲🤲🤲
@bubasalisu8324
7 жыл бұрын
Allah yasadaka da masoyinka aduk inda kake. Muma Allah yayi mana haka don nabiyul nurul rahmati SAW.
@aliyuidris6241
3 жыл бұрын
Allah ya gafarta maka ya masoyin masoyinmu.
@user-go3es8qv3o
5 жыл бұрын
Allah ya jikan ka tare da mu baki daya,Allah ya kar6i bakuncin ka albarkacin masoyin ka annabi muhammad saw
@ibrahimabubakar3257
5 жыл бұрын
Allah yajikan ka umar abdulaziz Dan darajar soyyayarka da annabi.
@Abdoulsalam-dl4rj
3 ай бұрын
Allah ya jikanka fadar bege allah ya hadaka da manzon sa
@mahmoudalhassan9042
Жыл бұрын
Allah Ya kai hake a kabarin ka Fadar bege, Allah Ya hada ka da Rasulullah cikin sauki
@naxeephanaxeeybaby3069
4 жыл бұрын
Allah yajikan ka fadar bege 🤲🏻 Allah ya jaddada rahama acikin kabarin ka 😭🤲
@abbakarzarewa3008
6 жыл бұрын
Allah sarki Allah kayi rahma ga bawanka tare da mahaifina alh.naxifi tukur zarewa tare da sauran al'ummar musulmi ameen
@aliyushugaba237
3 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@usmanbaba210
6 жыл бұрын
Allah ya sadaka da Annabinmu rahamarmu masoyinmu kuma mai cetonmu ranar kiyama (s,aw)
@drameraahmad2113
6 жыл бұрын
Allahu Akbar may Allah have mercy on his soul Yaa Rabbi
@muhammadshehu8216
5 жыл бұрын
Allah ya jikan da gafara Amin.
@user-kn9vu1vk3y
11 ай бұрын
Oubangiji Allah ya gafarta ma fadar bege😢😭🙏🤲
@nazeersalees9275
8 жыл бұрын
Allahu akbar Allah ya jikanka masoyin Manzol Allah
@nasirhassan7725
6 жыл бұрын
Oh yaa Allah yaa uban giji mazan Allah kayima bawaka fadar bege Rahma da jinkai.Domin Mohammed Rasulilah.sanan ka kara mana so Manzan ka Rasulilah.ameen thumah Ameen
@malloumbabamohamadou432
2 жыл бұрын
ALLAH ya kaika rawdan manzo....mou kouma ya kewtata nqarcheen mou...ameen summa ameen...🤲🤲🤲
@saifullahisaidu9397
5 жыл бұрын
Allah ya jikan fada ya hasken kabari don FARKON MAFADI S.A.W
@mohdkabirmohdmohd857
2 жыл бұрын
Allah yakarama kusanci da shugabanmu annabi Muhammad (S. A. W)
@aminuisahalonigeria5267
5 жыл бұрын
Allahu akbar kabiran Allah shi jikan shi da rahama ya kyautata karshen mu Amin thumma Amin.
@sahsiybabe3146
5 жыл бұрын
Allah,Ya Rahma, ya Rahim, yaji kanka da rahama, ya kuma gafartama. Allah ya cikama burinka na haduwa da Manzomu mai tsira da aminci Allah su tabbata a gareshi har ni mai addua'a da sauran al'umman musulmai. Allah yaji kanka, wannan baya da ka bari Allah ya Albarkaceta. Wakar ka na faranta mun rai. Allah ya kai lada ga kabarinka, Ameen 🤲🏽🤲🏽
@rasheedphirdaus9315
4 жыл бұрын
Allah ya jikanka yaa masoyin annabi
@manmanmkmanmanmk5413
3 жыл бұрын
Allahu akbar Allah yajikan maza da alfarmar Annabi (s,a,w,)
@auntynhajiya6737
5 жыл бұрын
Allahu akbar allah bayabarin wane dan wane yaji dadi😭😢😢😢
@manboy3822
4 жыл бұрын
Allahu ya jikan ka masoyin annabi
@MunaAbbas.
Ай бұрын
Salallahuallaihiwasalam
@cheffoudjafar7832
6 жыл бұрын
Allahu ya raham abdul aziz fadar bege
@rafianj7402
5 жыл бұрын
Allah sarki Allah yasa aljannace makoma
@mohammedsaidu5769
5 жыл бұрын
Ya allha kajikan fadar bege amin
@tasioumaradi1784
5 жыл бұрын
Amen
@mahamadoukabirouabdousalam7311
3 жыл бұрын
Allah ya jiqan fadar bege yayi mai rahma ya kuma gafartamasa albarkar Mahamadu s.a.w
@khadimubarhama7188
Жыл бұрын
My best zakir, Allah ya Kara kusanci ga manzon Allah s.a.w
@chuchuibhab3603
2 жыл бұрын
Allah ya sada mu a Aljannah da masoyin mu SAAW ❤️
@abubakarsadiq7995
3 жыл бұрын
Allah ya Kai Rahama kabarin ka fadar bege 😭😭😭😭😭
@ahmadhassan5362
7 жыл бұрын
Allahu Akbark Allah kajikan muragiya
@oumarounouhou2034
3 жыл бұрын
Ya allah kajikan oumar fada b g ya allah kasa sadachi da annabi Muhammad s a w
@mamanemag-tunkur5915
3 жыл бұрын
ALLAHU AKBAR.ALLAH KA GAPARTA WA MARIGAYI DUK DA MU MUSULMI BAKI DAYA AMIN.
@aishaadamu264
4 жыл бұрын
Allah yasa aljannace makomarsa dan matsayin annabi
@khadibamba1961
3 жыл бұрын
Allah yasa kabarinka yazame maka haske da dausayi na daga gidan Aljanna
@hauwakabeee9395
4 жыл бұрын
Allah ya ji kanka da rahamarsa masoyin annabi
@faridaahmed7056
11 ай бұрын
May Allah be pleased with your soul. Allah sarki
@alvessoule8394
3 жыл бұрын
Allahu Akbar Hakane duniya Allah jikan da rahama.que dieu nous faisons une bonne Fin amine amine
@inoussaalassane5621
4 жыл бұрын
Macha Allah yabiya malam Mona godeya
@zainababdulaziz1304
2 жыл бұрын
2022 still here❤️ Allah ya jaddada rahama agareka
@khadmarfat8144
3 жыл бұрын
Allah ya biya kuma yakara haskaka kabarin ka ya kuma yafema kurakuranka
@iwatchmrcool
2 жыл бұрын
Vintage beyond imitation or forgery, beyond human imagination. The best song ever sing on face of the earth
@sadeeqalcarly5045
Жыл бұрын
Agreed
@mnhftdj6110
6 ай бұрын
Allah ya hada kada masoyinsa Annabi SAW a aljannah tare damu amin
@qasimsabur7976
5 жыл бұрын
May Allah be pleased with your soul. Bijahi Nabiyu Mustafa S.A.W Ameen
@yusufabdullahi6324
3 жыл бұрын
Allah ya kyautata makwanci fadar Bege.
@muhdsmuhd1526
4 жыл бұрын
Allah yajiqanqa yagafarta maka. Allah kaqara mn so da kaunar annabi.
@anasmuhd241
9 жыл бұрын
fadar bege Allah yai maka rahama ya kuma yafe maka kurakurenka,ya abinda har abada baza munta da kai ba.kash ina ma duk masu begen Annabin mu zasu ye kuye da kai wajan tace begen so akan Manzon tsira
@aliyuabdullahi4786
5 жыл бұрын
Allah yajikansa saboda annabi s a w
@yusufmohammed757
6 жыл бұрын
ALLAH ya jikansa umar ALLAH ya kauta namu karshen inta tazo.
@dayamgote1143
6 ай бұрын
May Allah grant fadar bege janatul Firdaus
@fatimaabdulmalik225
4 жыл бұрын
Allah ya jikansa da rahama yasa mutuwa ya zamto hutu gareka Amin
@ummabukar2590
4 жыл бұрын
Allah ya jaddada rahama a kabarin shi yasa Aljannah ma koma
@mudidawudmohammed2877
8 ай бұрын
Allah hei jikan da rahman..Allah yaye maka kautan Aljanatul Firdaus
@hafsatsaidu2747
4 жыл бұрын
Just feeling emotional masha Allah iam sunni but iam enjoying anyways iam muslim kawai
@hamiduzakaria7
Жыл бұрын
Hi
@ahmadnuhu2871
2 ай бұрын
So sunni people don't love the prophet or what?
@ramatuissaka3647
3 күн бұрын
I wonder
@MunaAbbas.
Ай бұрын
Allah ya jikan sa da rahma yasaa Aljannah ne makomar sa yasaa karshen wahalan sa Kennan ameen.Annabi yasan da zuwan sa yasaa yatafi asaah ameen
@zakariyauabdulrasheed3139
Ай бұрын
Allahumma ameen Ya Hayyul Qayyum
@ishaqkassimumar5591
4 жыл бұрын
ALLAHU YAKARAWA ANNABINSA DARAJA,YAKAI RAHAMA RUHIN MALAM UMAR ABDULAZIZ BABA NA ANNABI ALLAHUMMA AMIN
@rabiazakaria3794
5 жыл бұрын
allh jikan umar Abdulaziz baba
@ahmadyamusa7233
4 жыл бұрын
Allah ya jikan ka da rahma
@princesskim2155
4 жыл бұрын
Allah ou ya jikan Abdoul A zée fada Bege
@user-nu8up5ss6w
4 жыл бұрын
Allah ya jikan ka radar bege allah ya sadaka da annanbi muhamad s W A
@agoubagoub7807
5 жыл бұрын
اللهم صل على سيدنا محمد عدد ما ذكره الذاكرون وصل على محمد عدد ما غفلة عنه الغافلون
@ibrahimkabir2270
Жыл бұрын
Sallallahu Alaihi wasallam❤️❤️❤️
@fatimaummiabdullah2493
5 жыл бұрын
ni ma sai yan zu ALLAH yaba ni e kon yin ta wa ta ,azi yar 2018 ALLAH kaji kan sa dan nabi yun rahmati ka sa da shi da wan da ya ke kau na allah ya ka rawa annabi tsi rada,amin ci S,A,W,
@asaasa2044
7 жыл бұрын
allah yaji kan fadar bege amin
@khalifaadam53
3 жыл бұрын
I’ll forever love you and your beautiful songs may your soul keep resting in peace 🙏🏾🙏🏾🙏🏾🙏🏾
@saudatumuhammad2415
5 жыл бұрын
Allah Akbar.Allah ya maka Rahma fadar bege
@rukkybaby9458
7 жыл бұрын
allah yajikanka fada bege yasa aljannace makomarka😢😢😢😢😢😢
@alimahmud5803
7 жыл бұрын
Rukky Baby
@aishaminjibir5366
5 жыл бұрын
Allah ya sada ka da manzon Allah (saw),Allah yasa ka aljanna firdaus
@hasbunallahwanimalwakeel3576
5 жыл бұрын
Ameen Ya Rabb
@sahsiybabe3146
6 жыл бұрын
Allah sarki ashe ya rasu? ubangiji Allah yaji kansa ya kuma hadashi da manzanmu, bawan Allah.
@aminatasaniousmane8798
5 жыл бұрын
Fada qu'Allah le tout puissant t'accueille dans son paradis éternel.you're the best.tu nous manques trop 😭😭😭
Allahumma gaffirhu war hamhu bi haqqi Muhammadun kashiful gummati wa ala ahlihi wa sahbuhi wasallam
@ibrahimkabir2270
Жыл бұрын
Sallallahu Alaihi wasallam❤️❤️❤️
@hamidnadjib7984
3 жыл бұрын
Allah yaji kan fadar bege
@aminumagaji7774
4 жыл бұрын
Allah ya gafarta maka fada yajikanka da rahama
@LuchyDonald-hs7wq
Жыл бұрын
May Allah be pleased with your soul Fada 🙏🙏🙏
@isatimothy
11 ай бұрын
Oh yaya na Fadar Bege Allah yasa kahuta
@abdulnasirsuleiman495
4 жыл бұрын
Allah yasa ka huta Ameen
@ahmadhassankano8437
5 жыл бұрын
Allah ka jikan fada
@amoonamoon4319
8 жыл бұрын
maryam wudil allah ya jiqanka yasadaka da masoyinka yabamu ikon koyi da kai allah ya barmu da qaunar annabi muhammadu ( s. w)
@SardaunaSarki-np9xc
Жыл бұрын
SALLALLAHU ALAIHI WASSALAM DOMIN SONSA DA UBANGIJINSA ALLAH AHAD YABAKA KUSA DA MAAIKI SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
@abdulazeezahmaddanbaba6208
23 күн бұрын
Allah ya jikanka da rahama kuma ya kai haske kabarin ka, Amin ya Hayyu ya Qayyum.
@danogadan7639
Жыл бұрын
Allah ya Jikan fadar bege
@kingr1483
2 жыл бұрын
سبحان الله والحمدلله ولا اله الا الله والله اكبـر .🌴
@farihahafiz8200
5 жыл бұрын
Allahu akbar! Allah ya jikan ka.
@user-zw3zu5vq4o
3 ай бұрын
May Alllah grant you the highest janna
@vernusoil582
Жыл бұрын
Waliyin Allah , masoyin Annabi Muhammadur Rasulilahi Sallalaahu alaihi wa Salam. Allah yakara jadada Rahamasa gare ka Fadar Bege Annabi
@ibrahimkabir2270
Жыл бұрын
Sallallahu Alaihi wasallam❤️❤️❤️
@fatimakane6978
3 жыл бұрын
I lov it' allah ya jikanka allah yassa ka huta
@muhammedtukur4403
4 жыл бұрын
Allah ya gafarta maka ya sada ka da Annabin rahama ameen
@abdulrahmansambare3900
11 ай бұрын
Rahamar Allah da yafiyar sa ta tabbata gare ka..... Allah ya sada ka da mu gaba daya da ceton Manzon Allah(sa) da Ahalin sa tsarkaka Aminchin Allah ya tabbata gare su
@mytimaso3426
29 күн бұрын
Masha Allah ❤❤ Allah yaimaka rahama
@bilkisani7872
Жыл бұрын
May AIIah be pleased with your soul Fada❤️❤️😊😊🤲🤲🇳🇪🇳🇬🇳🇪🇳🇬💯💯🥰🥰
@safa4305
4 жыл бұрын
الله يرحمك... كان منشيدي مفضل...
@salahuubayakasai5358
10 жыл бұрын
Allah ya jiqanka yasa ka huta yasa aljanna ce makomar ka ameen
Пікірлер: 580