Wlh Ina Cikin Masu Neman Haihuwa Kuma Bamu Taba Flaning bs
@LafiyarMataTv
4 күн бұрын
Kimun magana a page dina na tiktok
@aminadangado3770
3 күн бұрын
Allah ya Baki masu albarka
@farhanaadamimam7487
3 күн бұрын
Kiyi hkr kuma kiyi ta rokon allah babu wani mai da haihuwa ko hanawa ko wata dabara ko wani lokaci sai Allah subhanahu wataala, don haka karki wani yi mata magana akan cewar tagaya maki yadda zaki samu ciki wannan itace maganar gaskia ki rike allah kawai shine mafitarki. Shawara ce amma.
@dawudibrahim1438
3 күн бұрын
🙏
@LafiyarMataTv
3 күн бұрын
Hajiya....da Allah yace Ta rahamar sa zamu shiga aljanna sai yace muyi sallah saboda ta sanadin hakan da wasu sauran Ibadun zamu shiga aljanna...haka kuma Idan dalibi zai yi jarabawa a makaranta bazai dogara da addu’a kadai ba dole sai yayi karatu.,,,HAKA HARKAN NEMAN LAFIYA TAKE KO WACCE IRI!!!
@ZainabMuhammed-y3c
4 күн бұрын
To immutu naso yadan huta kafin yafara haihuwafa? Yazeyi plss😢
@LafiyarMataTv
4 күн бұрын
Zanyi video akan hakan insha Allah saiki duba
@sumayyahsaminaka6323
6 сағат бұрын
@@LafiyarMataTvKafin aure idan kayi planning Baki San ma KO ke me haihuwa bace KO mara haihuwan KO mijin na haihuwa KO Baya haihuwa Azo daga Baya ana neman magani arasa ta inda za afara ni aganina gara kuyi haihuwan farkon kafin afara maganan family planning
Пікірлер: 25