me zai faru alokacin da abinda Jake tsoro yake tare dakai? A lokacin daka shiga cikin wata duniya da zakaji baka son barinta? ka nutse a cikinta a hankali cikin Ramin da baka San dashi ba? ka shagala da kallon FARAR WUTA data juye tunaninka,ta wanke kwakwalwarka, har kowa a duniyarka ya manta cewar wuta ,Wuta ce duk kuwa da irin farinta? @AbokiyarHira @gobedalabari6620 @zamrushtv7309
- Күн бұрын
FARAR WUTA. 01, Wane Abune zai dauke hankalinka, har ka manta wuta Wutace duk kuwa da zapinta?
- Рет қаралды 28,513
Пікірлер: 77