Shirin na wannan makon mun tattauna ne kan yadda takaddama ta barke a jihar Kaduna da ke Najeriya kan binciken bashi da gwamnatin Uba Sani ta jihar Kaduna ta kaddamar kan bashin da tsohuwar gwamnati ta ciyo a lokacin mulkin El-Rufai. Mun tattauna da Alhaji Yahya Jisambo da kuma Malam Lawal Mai Fetur da Gas.
- Күн бұрын
Gaskiyar Magana: Dambarwar bashi tsakanin Uba Sani da Nasir El-Rufai a jihar Kaduna
- Рет қаралды 23,152
Пікірлер: 24