Shirin Gaskiyar Magana na wannan makon ya tattauna batun sabuwar dambarwar nan da ta kunno kai a tsakanin jaruman masana'antar Kannywood, mun tattauna da Abdallah Amdaz jarumi a masana'antar da kuma Dr. Muhsin Ibrahim malami a jami'ar Kolon wanda kuma ke rubuce-rubuce a kan masana'antar da ke Kano.
- 15 күн бұрын
Gaskiyar Magana: Dambarwar da ta kunno kai a Kannywood
- Рет қаралды 1,711
Пікірлер: 1