masha allah hajiya naja atu allah yasaka maki da alkairi gaskiya ce magana ki allah yayi ma kasashemu albarka ❤❤❤❤❤❤
@maazouismael4308
19 күн бұрын
Macha allahou yayi kewou kouma gaskiyane kouma allaha yayi moukou albrka kouma gaskiyane 🇳🇪 🇳🇬vivi leu pepou de niger et vivi leu pepou de nigeria
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Macha allah vive le niger
@elalbachar5513
18 күн бұрын
Najiya najaatou moungode
@user-ql9kl9xr3h
19 күн бұрын
Hakane wllh sir may Allah bless you and protect you from the evils people in this world and nigeria ameen ya rabb
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@IbrahimM-h5v
19 күн бұрын
Allah kabamu Zaman lafiya kasashen Africa baki daya ubangiji kasa wannan taro yazamona alkhairi Allah kashiga lamarinmu alfarmar annabi Muhammad s a w 🤲🤲🙏
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@ChaibouHaladou-k2i
19 күн бұрын
S A W 🤲
@ouls6054
Күн бұрын
Allah ya saka da Alkhairi mama naja'atu Allah ya mana tsari da turawan mulkin mallaka masu yada ta'addanci da sace dukiyan al'umma
@msonisanussi-fn8oe
19 күн бұрын
Macha Allah, Allah ya tsare sahel
@babangayougayou1094
19 күн бұрын
Wallahi gara shahada da bauta ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ CNSP Allah ya kare Ku ameen ❤❤❤❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪❤️❤️❤️❤️❤️❤️
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Gaskiya de
@SalissouSalissou-x5b
19 күн бұрын
Allaha ya kara lafiya hajiya mama naja atu mutaridaku❤❤❤❤❤❤❤
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@SanusiAbdoullahi
19 күн бұрын
Allah ya saka da hayran mama najaatou
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@hafsatusabdullahi8471
16 күн бұрын
Masha Allah Allah ya tsareku gaban ku da bayanku daga sharrin Azzaluman mutane da masu makirci da munafikai Ameen hjy najaa'tu da menjo nami Almustafa Ameen
@mahamarabioumahamarabiou7374
19 күн бұрын
Macha allah najidadi.wannan bayani.na.nija.atou❤❤❤
@user-mb1ie8rl8t
19 күн бұрын
Wannan gaskiya ne wallahi muna godiya sosai mace mai kamar maza hajiya najaatu mahaman
@maazoukazza-yz9mt
19 күн бұрын
Hajiya Naja Allah ya Saka muku da alheri mu yan Niger muna muku fatan alheri Allah ya tsare ku gaban ku da bayan ku incha Allah Kuna tare da Allah
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@user-ck4kv8gm7w
19 күн бұрын
Wlh wananan gaskiya ne macha allah
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@kntgaramiyya2435
19 күн бұрын
Allah Ubangiji Yaci Gaba Dayi Miki Jagora Mai Sunan Matata
@appapp2264
19 күн бұрын
Wayyo Dan ouwa Dadi wly Allah 🥹🥲😭❤❤❤ Allah barmou tare Allah Kara mana fahimta juna Amen 🤲❤❤❤🇳🇬🇳🇪✊🔥❤💯😭❤
@user-ql9kl9xr3h
19 күн бұрын
Allah yayima albarka ya kareka daga sharrin mugwaye nafili dana buye ameen ya rabb gaskiyane you are the only one in nigeria
@user-qb6wn8rv4d
19 күн бұрын
❤ masha allah allah ya sa ka da alkairi hajiya naja atu maganarki gaskiya ne
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Mun gode
@WadiMamadouDawaye
17 күн бұрын
إما النصر و إما الشهادة hajiya Najaatu
@IbrahimcisseMaman
19 күн бұрын
مشاالله تبرك الله ❤️ الله أكبر ❤️ الله أكبر ❤ الله أكبر
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@MustaphaAbdullah-u2s
19 күн бұрын
Allah ka isarmuna da American_ England_ Fransa sheguna sinannanun Allah yahudawa. Baba manjo da mama murja allahyabiyaku. Shugaban kasarmuta gobe major hamza inshallah 2027
@UmarSanda-u3z
14 күн бұрын
Gaskiya ne amma mu hausawa an baro mu a baya Wlh domin bamu da rubutu bamu da wasu shuwagabani da zasu tsaya tsayin daka akan hausawa
@user-gq1rz6hs9c
19 күн бұрын
Jinjina ga Hamza Almustapha
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Macha allah
@BachiGada-mc9cz
19 күн бұрын
Gaskiyane hajiya najaatu Allah sakada alkairi nagode ❤❤
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@aliyusulaiman1309
11 күн бұрын
جَزَاكَ اللهُ خَيْرًا كَثِيرًا مَاشَاءَ الله
@user-sc9rr7sr6c
12 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Allah yashiga lamurammu baki daya ameen yahayyu yaqayyimu
@zinariyawaziri3689
19 күн бұрын
Allah ya ƙara tsare mana maman mu, Allah ya fidda mu lafiya daga halin da Najeriya ke ciki Ya kawo mana sauyi na alkhairi.
@AbdoulayeYakouba
19 күн бұрын
❤❤❤❤❤
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@abusufyantankuri7567
11 күн бұрын
Wishing you long life and prosperity beloved mom
@user-qy9dj8vs5c
19 күн бұрын
Allah Kara basira manjo Allah ya bar zumuci❤❤❤
@safwanyauwaziri5973
15 күн бұрын
Masha Allah.. ALLAH Yakaramana zaman Lafia mae Albarka
@SaniYusuf-q7c
14 күн бұрын
Wlh gaskiya ne hajiya naja atu 🇳🇬🇳🇪
@KamazoKamazo-t3i
19 күн бұрын
Allah kara bassira manjo Allah bar zumunci
@AmadouToudounmori
19 күн бұрын
Gaskiya Mama najaâtu Allah yi muku Al Barka
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@SaniYusuf-q7c
14 күн бұрын
Ya Allah kacika zuciyarmu da qaunar annabi Muhammad Saw Ameen ya Allah
@MuhammedGarba-m4t
19 күн бұрын
Allah yakara haske shugabanmu na gobe in Sha Allah
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@user-vc6oq6qw1z
14 күн бұрын
Kwarai hajiya najaatu da Hamza almustapha Allah ya kaara maku hikima, basira, tunani, kishi, da hangen nesa Allah yai maku albarka masu kishin mutanensu mungode
@user-bu1zt7co2p
14 күн бұрын
Alhamdulillah Allah ya Kara hada kan mu tare da zaman lafiya da tsaro a kasa shen mu Nijeriya da Nijar
@masakapoultryfarm2918
19 күн бұрын
Masha Allah, Allah yasa albarka acikin wanan taro Allah ya kawo karshan ta adaci a kasarmu
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@LauwaliAbubakar-v3y
19 күн бұрын
Allah yatsine ma damakuradiyya Allah ya wargaza damakuradiyya
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@HassanMuasa
19 күн бұрын
Hajiya najaatu Allah ya kara lafiya Amin 🤲🤲❤
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin
@HayatuAliyu-mi5go
5 күн бұрын
Assalamu al'ku yajama'atu musulmi inayimuku gaisuwa ta addini musulince gabaki daya Allah yayi maku al'barka haj' naja'atu da Hamza al'mustapha mungude ameen daga ni Hayatu Aliyu Nagari Nakowa nagode maku
Masha Allah mungode da nuna goyobaya acigaban kasamu nijar ❤❤❤❤❤❤
@abdoulazizkassoumi4663
19 күн бұрын
Inaga mun dawo zamanin shekaru 1960, Africa ta fara falkawa daga mafalkin da ta ke ciki
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Gaskiya de
@Bahariissa-u5t
19 күн бұрын
Mongode hjy nija.atou Allah yasaka da alheri
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@adoulhamidouhuman-iv7lg
19 күн бұрын
Gaskiyane manjo janar alimustapa
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@adoulhamidouhuman-iv7lg
19 күн бұрын
Wallahi wannan gaskiyane hajiya murjah
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Haka ne wlh
@ElhAbacheAboubakar
19 күн бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum ❤❤❤❤❤❤
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@maazoukazza-yz9mt
19 күн бұрын
General Abba Al mustapa kuma Allah ya Saka muku da alheri
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin abokina
@salamatufkadamu
12 күн бұрын
Allah ya dawo mana da martaban ya Raba mu da sharrin masu mallaka da munafukansi
@AminuSani-r3c
17 күн бұрын
Allah yasakaki da alhkairi Najaatu wallahi gudiyanikeyi Susai aniger
@suleimanmustaphababadoko6688
19 күн бұрын
Al Mustapha mun gode
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@sanoussisani7634
17 күн бұрын
Ma cha Allah Allah Ya yi ma kasachanmu albarka,
@user-nv3ir6ev3v
19 күн бұрын
القوة بارك الله فيكم ❤❤انار الله دربكم
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@BuhariYakubu-yh8xd
Күн бұрын
Allah ya hada kan Africa baki daya , Muma Nigeria Allah ya kawo mana canjin Alkhairi .
@SulaimanSalisu-ct5fj
19 күн бұрын
❤❤❤❤❤ major is coming
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Incha allah
@MahamanHarun
19 күн бұрын
Masha Allah Allah saka da alkairi
@auwaluibrahim4018
17 күн бұрын
Allah ya kara zumunci a tsakanin kasashenmu amin
@AishaAbugi
19 күн бұрын
I just love this woman 😢
@malanusmanmalanusman6626
18 күн бұрын
Masha Allah hajiya najaatu Allah ya saka miki da alkairi
@sadiqmshehu
18 күн бұрын
Mamar mu Kuma zagabar kasar Nigeria akan gaskiya Allah ya karawa rayuwarki albarka Kuma ya baki tsawon kwana da zaku gyara mana kasar mu
@abujafarabujafa2984
19 күн бұрын
Ya Allah yasa mudaci
@ibrahimbashir1126
5 күн бұрын
Major Allah ya baka shugaban Nigeria ❤
@HauwauMikailu
19 күн бұрын
Hajiya najàatu Allah yasaka Miki da mafificin alkhairi
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@musamaimako55
19 күн бұрын
Uwa, Allah ya Miki albarka. Allah ya kara muku daraja.
@AbubakarUmar-nh6tf
13 күн бұрын
Mamata Hajiya Naja'atu Allah Ubangiji yakara miki Lafiya da Nisan Kwana Alfarman fiyyayyen Halitta
@SaniSuleShehu
14 күн бұрын
Allah tayaku rikonkanku ameen
@ZaidouZaidou-on1vh
19 күн бұрын
Wlh hakana hajiya
@MusaumarMile12
19 күн бұрын
Amen ya Allah
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@AbduKarim-e4q
19 күн бұрын
Masha Allahu ❤❤❤nayi naam
@AlgamissHassan-pz9lo
18 күн бұрын
Ma sha Allah,Allah ya muku albarka,ya kara kiyayeku
@FatimaAliyu-x1p
12 күн бұрын
Allah yaqaramiki lpy momy, wlh gwanda shahada Da Bauta
@AbdullahabiAmadouAbdullahabi
19 күн бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤🎉
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Macha allah
@isahadamuismail8488
13 күн бұрын
Allah ya taimaki kasashen hausa daga sharrin turawa
@shukuranualasankumurya819
12 күн бұрын
MASHA ALLAH YAN'UWA MASU ALBARKAR
@IbrahimHabou-b6m
19 күн бұрын
Masha allah macha allah
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Macha allah
@user-hd9fj6gf1q
19 күн бұрын
Allah ya dawkaka qassa shenmou na Africa amin
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@muhammedsunusiyusuf4998
14 күн бұрын
Sallalahu alaihi wasalam Masha Allah
@anashashim7456
8 күн бұрын
Wlh hakane wlh karyane Allah yabiya mallam
@user-vi3qd8mg5p
11 күн бұрын
Allah ya kare ki, Ina sonki domin Allah
@Moubaissoufou-p2w
18 күн бұрын
Allah ya bada lafiya Amin ❤❤
@NIGERLABARITV
18 күн бұрын
Amin Amin
@user-bt3pw4zo2y
13 күн бұрын
Allah ne Zamani Kuma shine Lokaci Gaskiyane
@jibrilsmagaji6816
15 күн бұрын
Idan kunje irin taron nan kuringa cewa Arewa maso yamma na Nigeria ba duka Arewa ba saboda mu northeast ba hausawa bane babu tayadda zamuyi rayuwar dazamuci gaba da hausa yankinmu kowa yana da yarenshi munpi ganin bambanci daga bangaren Arewa maso yamma akan yakunan kudancin Nigeria Allah yakara tozarta northwest wallahi
@BachiGada-mc9cz
19 күн бұрын
Gaskiyane Najin jinama ❤
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Hakane
@jamiluyau8679
8 күн бұрын
Allah ya kara tsaareki hajiya
@IbrahimAbdullahi-kw2cy
19 күн бұрын
Ameen ya Allahu ya wadudu ya habeeb
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Amin Amin
@user-pc2sl4di4zissofoummahamad
19 күн бұрын
Allah yayima rayouwake albarka❤
@NIGERLABARITV
18 күн бұрын
Amin
@assoumanealtoibrahim1101
14 күн бұрын
Muna godiya uwaye mu daga najeriya
@AmadouTudjani
19 күн бұрын
Macha allahou gaskiyane kouma Allah yayi albrka....
@taiyaboumamoudou2898
19 күн бұрын
Masha Allah yayi kyau muna murna da jin wannan bayanin
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
Mou gode
@AuwalAlassan
18 күн бұрын
Allah daukaka musulumci da musulmai
@JaberYoung
19 күн бұрын
Amin ya rabbi ❤
@sagirsaminu2561
19 күн бұрын
Wallahi wannan lokacin nake jira
@NIGERLABARITV
19 күн бұрын
To gashi yazo
@sagirsaminu2561
17 күн бұрын
@@NIGERLABARITV Dama inaji haushi yi magana da yaran wasu, makaranta tan da nayi wallahi duk mu Hausa Fulani ne kawai bau wani yare sai dai yan bautan kasa
Пікірлер: 372