Zare idanu naga tanayi harda tandar baki, ta gama 'yan surkullenta ta mik'omin shi, ina dubashi naga Ko numfashi bayayi, se wata uwar kumpa dake fita ta bakinshi ta hanci, bansan lokacin dana saka kururwa ina neman daukin jama'ar gurinba.... #idankunneyaji#abokiyarhira#zamrushtv#limamintsakargida#tsakargida#hausanovels#hausa#kannywood#zainabababa
- Күн бұрын
IDAN KUNNE YAJI.... PART 1, labarin Murjanatu yar Fatauci.
- Рет қаралды 30,236
Пікірлер: 90