Malam ya yi digirinsa na farko da na biyu da digirin digirgir duka a kan Al Kur'ani mai tsarki. Malam ya taba wakiltar Najeriya a musabakar karatun Al Kur'ani mai tsarki a Malaysia.
- 3 жыл бұрын
Ku San Malamanku tare da Dakta Jamil Muhammad Sadis
- Рет қаралды 33,162
Пікірлер: 71