kai musa iliyasu kaji tsoron Allah,duk abinda ya faru kune sila wlh baku shuka alkhairi ba wlh sai kun girbi a binda kuka shuka in sha Allah,
@mustaphakabirsharu7678
4 ай бұрын
Hakane musa kuma,na yadda wlh amma lokaci zai bayyana
@SHAFIUMHUDU-v1e
4 ай бұрын
ALLAh ya tsiniwa kwankwaso bayasan zaman lafiya dan dabane magoyabayasama basasan gaskiya sai zagezagen banza dawofi wawaye marasa da AD
@laurausman9428
4 ай бұрын
To Allah ya bashi ameen
@suleimanmohammed7534
4 ай бұрын
Ado Mai rikon korya kujeran sanusi Mai wuri yazo Mai tabarma ya nade. Son rai na Ganduje ya haddasa wannan fitina karku ku zargi kowwa. Ku daina shirme
@Rufai-n3d
4 ай бұрын
Kanawa kun shiga rudu ina mai tausaya maku..
@ameenuibraheem4596
4 ай бұрын
Kwankwaso abba gida gida, aminu ado sanusi lamido sanusi ganduje da duk wadannan mutanen dukkansu masu kudi ne babu abinda kedamun su akan talakawa duk kan su sukeyiwa fada dan haka talaka kaje kakafa kanka ba katsaya kafa wani ba kudin wani da mukaminsa banaka bane
@NasiruBahari
4 ай бұрын
Rarara dikoradda
@iloveislam1261
4 ай бұрын
Kai dai iliyasu wawa ne
@muhammadibrahimsalga3339
4 ай бұрын
Kaii mutumin nan wawa ne wlh 😂
@HarounaPulse
4 ай бұрын
Kai dai ɗan wahala ne, ɓarawon agwagwa!
@peerlessconcepts5367
4 ай бұрын
Tsula ne barawo . Kwankwaso jahiline
@luckyjonah5501
4 ай бұрын
Congratulations sir
@Ibrahimusman2469
4 ай бұрын
Gwago batasamu labariba ne.
@hudumusa284
4 ай бұрын
Ramuwan gaiya tafita gaiyazafi
@MaryamUmar-pg7mi
4 ай бұрын
Kaji jahili suwaye zuriar aminu ado kuma suwaye na sunusi lamido kamanta jini dayane kaine bare wawa
@YounoussaOmar-ok1pq
4 ай бұрын
Layfi tudu ne ka Haye naka ka hango na wani ama lokatchin da Aka fara bay zama layfi ba
Kwankwaso abaya shiya che sarakunan kano sandar kokara aka basu daman a baya ya fada sbd haka rainawa mutane hankali yakeyi a matsayin shi b ruwansa kuma wannan chire sarakunan kwankwaso ne
Пікірлер: 25