Slm malam Kai idan iyayenka ake kashewa wani shege yache ana zaune lafiya zakaji Dadi.? Malam Kai muna funchi ko.jahilce kana kanachikin daya
@BachiGada-mc9cz
3 ай бұрын
صح كلامك يا شيخ ❤❤
@JibrinSaidjibrin
3 ай бұрын
Mlm mgnk a kwai gaskiya,amma kuma idan anga lefin mu shima akwai nashi,tabbas yanzu babu wani mawaki da muryarsa take tasiri fiye da rara,mai yahanashi waka domin ya nuna yan,siyasa halin da muke chiki,sai yazo yana yaba musu
@EngrMIAliyu
3 ай бұрын
Am highly disappointed in you sheikh, gaskiya yakamata a samar da maaikatar bada license na waazi! Haba jamaa. Mal duk abinda ka fada ba haka bane, pls kayi bincike kafin kayi magana sannan kamar kana hallata waqa da roqo, bugu da qari iyayen mutane nawa Rarara yaci mutunci? Kamar Shekarau yace masa duna kamar kwankwaso yace masa tsula banda sauran munanan maganganu na rashin daa da tarbiyya. Kai a iya tunanj na Rarara na kan gaba na assasa siyasar tumasanci da zage zage a arewa. Dan Allah kayi haquri idan na bata maka rai. Bissalam
@muhammadsani5239
3 ай бұрын
Mal. Kawai kayi wa'azi akan wadanda sukayi sudaina....Amma gabadaya analysis dinka da zakewa wurin fadin wasu kalamai da bakada masaniya akansu badai dai bane....Neman Suna Bahauka Bane.
Пікірлер: 17