Majalisar Wakilan Najeriya ta buƙaci gwamnatin ƙasar da ta dakatar da yarjejeniyar Samoa da ta janyo cece-kuce. Majalisar Ɗinkin Duniya na gudanar da bincike kan wasu manyan ƙaburburan baƙin haure a kan iyakokin Libya da Tunisia. Fadar White House ta musanta zargin cewa, shugaban ƙasar Joe Biden na fama da cutar makyarkyata.
- 20 күн бұрын
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 09/07/2024 • RFI Hausa
- Рет қаралды 8,131
Пікірлер: 10