Allah ya jikan Alhaji Abubakar Imam.Wannan gwarzo ya bayar da gudunmawa a fassara da kuma kagaggun labarai. Idan ina karanta rubutunsa sai na ji kamar tunanin ba a wannan duniyar ake ba. Shi kuwa mai karatun nan sai na ji kamar wani sashe ne na Alh.Abubakar Imam. Ko shi ne Kaigama ?
@rabilawal6714
5 жыл бұрын
Allahu Akbar ya Allah ka gyara mana halayenmu ta yadda zamu samu shuwagabanninmu na gari wannan magana jari yayi labari mai nishadantarwa
@salimahajiya6279
5 жыл бұрын
Allah ya jikan Alhaji imam darama Allah yasa yahuta Allah yasashi janatal firdausi Allah
@muhammadmusa3137
5 жыл бұрын
Gaskia kam dan Allah asa mo mana matsatsubi
@halimatuaadam6775
4 жыл бұрын
Allah yakara daukaka 🔥
@niassboukjary3631
3 жыл бұрын
muna godiya kuma nagode wa allah da baiyini dan izalaba
@halimatuaadam6775
4 жыл бұрын
Muna godiya
@bmgkano8024
6 жыл бұрын
Allah ya jikan magabatan mu😍
@rabilawal6714
5 жыл бұрын
Ameen
@abdullahibalarabe9225
Жыл бұрын
Allah sarki rayuwan Makaranta😅 skull life is the best🎉
@vgffd7935
4 жыл бұрын
Dan allah mai karanta littafin nan yana raye 😊
@nishaditv2458
4 жыл бұрын
Mai karanta wanan littafin yana raye yana nan da ransa
@BA_SO_BA_NE
3 ай бұрын
Umar Kaigama @mas-udal-hassan9277
@ChaayBu.ChaayBu.MFaruNiger
Ай бұрын
Dan'allah inatambaya minene hukuncin maimayar da abun wani nashi ko makaryacin ..?
Пікірлер: 26