Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta jihar Kano kuma jarumi a masa'antar Kannywood Abba El-Mustapha, ya shaida wa shirin Mahangar Zamani irin ƙalubalen da hukumarsa ke fuskanta da matakan da za ta ɗauka kan masu ƙin bin doka.
- Күн бұрын
Mahangar Zamani tare da jarumi a Kannywood Abba El-Mustapha
- Рет қаралды 37,110
Пікірлер: 31