Wai me Yasa mutane Basu son gaskiyane, mu fa Abnabi SAW, shi muke bi, Batun iyayen annabi kuwa, dole ne mu yadda da hukucin Allah
@usmanhashim6661
Ай бұрын
Batun iyayen Ka fa?
@shareefYusuf
Ай бұрын
Allah Ya shiryar da duk mai wanan Tunanin saboda Annabi s a w
@usmanAuta-zv6gd
Ай бұрын
Ya Hakuri Albani Kai Kana Aljanna Iyayen Annabi Kuma Wuta Inah
@SalehahmedYakubu-lj5mm
Ай бұрын
S.A.W.
@abduadamumisau5478
Ай бұрын
Yanzu dai shi ya tarar da abinda ya tarar. Allah kar ya hada mu da shi.
@ismailabdullahi5900
Ай бұрын
Allah Ya Isa
@Assunnytv01
Ай бұрын
Ma wa?
@umaribrahim6102
Ай бұрын
Ma jahilcin ka
@khadimibachiroudamagaram2983
Ай бұрын
Ma shi wanda yajiyar damu wannan banzar maganar wacce take kara nuna wa duniya cewa maqiyin Allah munafukai maqiya Manzon Allahﷺ waɗanda suke da'awar Ahalulsunnah sekuma su ka kasance masu yaqar Masoyinmu Matcecinmu wanda Shine yazo mana da Sunnahr dole muuce Allah ya ya'isa jiyar damu da'akayi guba muna tirrr da tofinnn Allah tsine ga duk wanda ya ke tare da shi wannan chachan na Zaria
@umaribrahim6102
Ай бұрын
@@khadimibachiroudamagaram2983malam kai jahili ne kaje kayi karatu
@usmanhashim6661
Ай бұрын
Yanzu da za abashi dama ya goge wannan maganar da yayi wallahi da yaji dadi, Allah ka rabamu da aikin da nasani, Izala qiyayyar Manzon Allah da Ahlin gidan Sa.
@aboubacarmahamadou2309
Ай бұрын
Qarya ne
@alhaliyumuhammadinuwa7766
Ай бұрын
Ubanka Da uwarka sunacikin wutan jahannama shege Albani arnenzamani makiyin manzon Allah s.a.w
@Assunnytv01
Ай бұрын
Yanxu zagin da kayi masa, ka samu lada ne ko me ka karu da shi ? Sannan mazon Allah yace duk wanda yace da wani arne alhalin ba arne bane to kalmar ta koma kan wanda ya fade ta. To ka gan cikin ruwan sanyi ka zama arne kenan. Nayi mk murna na zama arne cikin daren nan... Ma'assalam
@atikubagudu3724
Ай бұрын
Shi da ya tsine ma wadanda ya kira ‘yan bidi’a, daidai ne?
@Assunnytv01
Ай бұрын
@@atikubagudu3724 A ina ya tsine ma yan bidiah
@officialabz5397
Ай бұрын
Shi da yace iyayen Annabi na wuta menene matsayin sa a wajen ka?@@Assunnytv01
@alhaliyumuhammadinuwa7766
Ай бұрын
Shege Albani arnenzamani makiyin iyayen manzon Allah s.a.w
@Ibrahimaat
Ай бұрын
Yanzu kudena Takiyya kufito ku kafirta Iyayen Annabi s a w kawai, kudena yimana ihun cewa yan shia nazagin sahabbai
@AyoubaNamirou-ss8jl
Ай бұрын
Amma ka gani yanzu makiya annabi saw
@ampagetech2624
Ай бұрын
Allah wadaran ka tsinanne
@mohammedshamsudeensulaiman277
Ай бұрын
Albani kwaya😂
@abdullahiusman8070
27 күн бұрын
Gaskiya bantabajin albani ya fita rainaba sai yanxu wlh tlh mahaifan manzon Allah ba abin wasa bane kowa yanacin Albarkacin Annabi sai mahaifanshi sukasacin Albarkacinshi cirr da jahilin tinani
@Assunnytv01
27 күн бұрын
Kamar yadda har yau har gobe kana cin albarkacin Annabi ibrahim, me yasa baban sa bai ci albarkacin sa ba?
@atikubagudu3724
Ай бұрын
Toh me ke ribar ku, idan suna wuta? Kuma su masu hadisin Annabawa ne, da basu qarya?
@Assunnytv01
Ай бұрын
Suwaye kake nufi da masu hadisi tukun? Ka dan tantance pls Domin hadisin asali a bakin manzon Allah aka jiyo kuma sahabi na kusa da shi ne ya rowaito, to sae ka yi bayani suwaye masu hadisi da kake nufi
@usmanhashim6661
Ай бұрын
Wanda ya rawaito Hadisin qarya yake yi ko wanene shi.
@atikubagudu3724
Ай бұрын
@@Assunnytv01 Wanda duk ya rawaito cewa Manzo yace mahaifan sa na wuta qarya yake, kowayeye shi. Qirqira abun ku kuka yi, kuka ce Manzo ya ce.
@atikubagudu3724
Ай бұрын
@@usmanhashim6661 Yawwa dan uwa, gaya mashi gaskiya. Sai su qirqiro qarya, suce Manzo ya ce.
Пікірлер: 32