Gaskiya ne malam, wannan kalmar ba bu kyau fadinta allah shi kyauta
@hamidumuhammadrabiu4512
2 жыл бұрын
agaskiya wannan bayanin haka yake
@umarfarouqmuhammad3040
2 жыл бұрын
Ai basu sami sabani akan wannan kalman ba idan ka saurari bayanin Sheikh Abdallah G kaya
@fulfuldeafrica6714
2 ай бұрын
Fassarar itace inda rabbana, idai da Allah a Zuciyarka Bawahala, idankuma babu Allah a Zuciyarka to da Matsala Maiyawa. Allah Ya Kiyashemu.
@azizgarba338
2 жыл бұрын
Merci
@fulfuldeafrica6714
2 ай бұрын
Inda Rabbana Bawala, kaga in ka dubi Kalmar ta kunshi ma'ana mai kyau,
@fadimattrhanin3914
2 жыл бұрын
Masha Allah malam.mungode
@marymmuhammad9734
2 жыл бұрын
Malamdan Allah da Jahili da mahaukaci wane yafisaukin majan
@abdullahimohdkabir5029
2 жыл бұрын
Inkabi Allah to yana tare dakai,inda rabbana bawahala
@bouzoukabirou254
2 жыл бұрын
🙏🙏🙏
@mujallarhausa707
2 жыл бұрын
Shima Shek Abdallah Usman ya fadi gaskiya akan kalmar. Ma'ana Allah Zaiyi hukunci ne da abinda yake a cikin zuciyar mutum
@buhariabdullahi1760
2 жыл бұрын
"INDA RABBANA BA WAHALA" Kamar ynd mallam yafadi indai abin alkhairi za'ayi aka Fadi badamuwa, amma indai abu mara kyau za'ayi aka Fadi izgilanci ne Kuma haramun ne
@alhisiyakuiliyasu4568
2 жыл бұрын
Very good
@hamidurimau3577
Жыл бұрын
Thanks you
@shahuabdullahi1196
2 жыл бұрын
To dama Nima wannan maganar duk Wanda yace inda RABBANA ba wahala toni dai bata yiminba to dama kana kokonto kenan inda RABBANA ba wahala Wanda shiko ALLAH ko yaushe yananan
@abdoukbk5770
2 жыл бұрын
Allaohigawwarta.yayi.
@abdoukbk5770
2 жыл бұрын
Son.maganr.mal en..hakatake
@fulfuldeafrica6714
2 ай бұрын
Hakane Malam Gaskiyar Magan
@danazoumiadamou6857
2 жыл бұрын
Merci beaucoup Malan
@auwalurabiu6109
2 жыл бұрын
Allah yatemaki mlm
@ibrahimmubarak1458
2 жыл бұрын
Mai Sana,a TV
@abubakarumar3449
2 жыл бұрын
Nice
@user-pw4wd1xc3x
2 жыл бұрын
Komyi Awrn Allah babu whala
@habuhamidu2128
2 жыл бұрын
To ai Mallaman ba suyi Sabanni ba a pasarar Kalmar Inda Rabbana ba wahala in har ka fahince su
@abumuhammadmultimediaalaye3286
2 жыл бұрын
ALHAMDULILLAHI RABBIL ALAMIN
@yfnentertaimentmedia6760
2 жыл бұрын
Yes mallan
@user-xs8ns9kv7i
4 ай бұрын
Wanna ba sabani bane kowan yayarda idan zaayi akan alamari na kirki
@gambosani4329
2 жыл бұрын
Ma'anar inda rabbana, idan aka riqi rabbana ba hawala
@auwalalhajiyaro2106
2 жыл бұрын
Allah ya bada lada
@halimamuhammed8477
2 жыл бұрын
Allah ya sa mudace
@mujallarhausa707
2 жыл бұрын
Gaskiya babu wata matsala a cikin kalmar. Hasalima kalma ce ta Tauhidi. Kawai wasu malaman suna fatawar su ne akan tsanar da suke wa 'yan film
@ibrahimmaishayi385
2 жыл бұрын
Allah Darko
@sulaimanprince820
Жыл бұрын
Allah yaka ra lpy
@mohamedkabirou1611
2 жыл бұрын
Macha allah, allah ya kara muku illimi
@mamaneawalib13mamane39
2 жыл бұрын
Mamane awali mamane B13
@abdousalamamsiamsi5398
Жыл бұрын
Yes good
@yarimakabiru1630
2 жыл бұрын
Mashaallah
@sulemanshuaibu7442
2 жыл бұрын
Sulaiman shuaib
@isahaminu3541
2 жыл бұрын
Gaskiya ne
@abdullaimuhammad7268
2 жыл бұрын
Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya Allah ya biya
@malikabdoul228
2 жыл бұрын
Abdyuiie🤝☝️👍👍👍
@usmansamaila6597
2 жыл бұрын
Allah ka nuna mana hanyar gaskiya
@yusufaliyu8896
2 жыл бұрын
Good
@musasafiyanurafinbaunajos4972
2 жыл бұрын
Allah yasa mudace
@MuhammadIbrahim-yk4wc
2 жыл бұрын
Allah yabada Lada
@AbbanSalmanu
16 күн бұрын
Addrgss 1:54 😊 2:00
@ibrahimnata4070
2 жыл бұрын
Wannan gaskiyane malam yakamata mukiyaye sugane
@Ali-xq6cc
2 жыл бұрын
Amiin🤲🤲🇳🇪RTA
@alaminmoussa6687
2 жыл бұрын
Allh yakara ilimi
@abubakarumar3449
2 жыл бұрын
Slm
@AhmedMohamed-rp7vd
2 жыл бұрын
Babu komi awana magana
@AliAli-cq2we
2 жыл бұрын
Maâcha Allah
@ahmadadamu2246
2 жыл бұрын
kind in shari a
@HosseneLilago
4 ай бұрын
😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
@nasirumuhammad6307
2 жыл бұрын
Yndiqiga
@usmannakowa1389
Жыл бұрын
Hi 🥰🥰
@abbayauismail9234
2 жыл бұрын
Ba wani sabani da malaman biyu suka yi sai dai ma daya yayi karin bayani ne akan dayan
@dawdayahaya9570
2 жыл бұрын
Adam zongo
@abdullolove2916
2 жыл бұрын
Indarabbana.yayi
@user-en6ir4cg7i
2 жыл бұрын
🤞
@misbahulawal5510
2 жыл бұрын
Wannan gskyane mlm
@mujallarhausa707
2 жыл бұрын
Fatawar Shek Daurawa itace daidai. Allah Yasa mu dace
Aslm, idan abin alkhairi za'ayi aka fadi hakan ba matsala, Amma tabbas idan abin ya sabawa dokar Allah kawai babbar matsala wlh. 1. Aikin alkhairi, inda rabbana bawahala kwarai da gaske. 2. Aikin sharri, inda rabbana bawahala amma akwai zunubi mai nauyi, we have to take care, Musulunci ba wasa bane
@kundinshahara5989
2 жыл бұрын
Wa'alaikissalam. Mun gode Basma Ibrahim
@muhammadsaraykaly6642
2 жыл бұрын
Aslm
@mahammadoumuhammad9558
2 жыл бұрын
Þt3
@mouctarhamid5167
2 жыл бұрын
Macha Allah
@sagiryahaya5522
2 жыл бұрын
nura 2734
@sagiryahaya5522
2 жыл бұрын
nura. 2734
@kabirumusa6974
2 жыл бұрын
r c c
@abdulBM1
2 жыл бұрын
Allah ya kyauta wasu lokutan malamam mu suna kawo rudani tsakanin Al’ummah wllh😪
@ummeemuhammad4754
2 жыл бұрын
Wannan gsky ne wllh malamai ne ke kawo mana rudani
@abdoulazizsoumana2987
2 жыл бұрын
Wallahi kuji suron Allah wane malami ne ya rudani
@saifullahyuseef18
2 жыл бұрын
Allah ya tsare
@bakinagoni8449
2 жыл бұрын
Salam en uwa plesse kubar wannan maganar kaway Allah nuna mana gaskiya ay munsan ba anfani zamuyi da ita wajen barnaba muyi anfani da ita wajen gyayra nagode
Пікірлер: 125