Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲🙏, Yanda aka Soma Nuna wannan shirin Lafiya , Ya ALLAH kasa mu gama lafiya ka Kuma Bamu Kasuwa Albarka Alfarmar Annabi MUHAMMADU SAW Da Alkura'ani Mai GIRMA 🤲🙏
@rasheedatrashmee6895
Жыл бұрын
Amin ya rabbi 🙏🏻😘
@bintahama
Жыл бұрын
Amine ya Rabi 🙏🙏
@اميرء-و7ت
5 ай бұрын
Ameen summa ameen ❤❤
@عائشةبنتأبوبكر-ظ8ض
Жыл бұрын
😭😭😭 Allah sarki Na,ima wlh irin wannn rayuwar mata dayawa suke fuskanta agidan aure
@nafesatmuhammad2550
Жыл бұрын
Watch From saudiya makkah fatan alkair nice god bless our nigeria
@MohammedIbrahim-ev2os
Жыл бұрын
The movie is awesome buh cin mutucin mata yaye yawa ,mace da cike Amma wai tai ye ma guga tsaban rashin tausiye
@jamilaadamuy9975
Жыл бұрын
Masha Allah Hajj Abdul congratulations, barka da MANYAN MATA ina alfahari da wan nan shirin, Allah qara qoqari up abnur entertainment 💃💃
@masoyinannabisaw
Жыл бұрын
Masha Allah gaskiya pilm da tsofin yan pilm shine pilm wllh 💐💐💐💐🕺🕺🕺💃💃💃💃💃💃💃🕺🕺🕺🕺🕺dadin kallo
@doctorfreesh9623
Жыл бұрын
Wow Masha Allah,,,,,,,,, Ya ilahi Kasawa Wana Shiri Albarka, Hakika Yana Nuna Abubuwan Sasuke Faruwa Acikin Al ummamu Birni Da Karkara, Allah Yasa Sakon Ya Isa inda Ake dabuqatar Yaje,
@rasheedatrashmee6895
Жыл бұрын
Amin ya rabbi 🙏🏻
@zaharadeenabubakar3249
Жыл бұрын
Gaskiya afadama Sadiq Yana musgunama hafsat dayawa Dan Allah yarage wllh abun yayi yawa
@bachiribrahim1223
Жыл бұрын
A slm yan dadama Barka da warhaka ya Allah 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@oukachabeen5318
Жыл бұрын
Gaskia ya kamata moutane sousan mata fa iya yanmoune wlh idan har bamou moutoum tasouba bazamou gama da dounia lfy bâ Kouma sadiq yana woula kanta matarsa diya dan allah ya rage doukda film ne Amma fa bama jin dadi dan allah
@hussainiibraheem7780
Жыл бұрын
Ohhhh Allah sarki, Allah bamu mata na gari 🥲🥰
@naimasurajkhan7842
Жыл бұрын
Gaskiya Naji dadin wannan fadkrwar allah ya kara muku basira allah Ubagij yasa wannan fadakrwar taku takaiwa duk wan dan Nigeria allah ya gyara kasarmu Nigeria ya kuma gyara zukatanmu😩🤲
@sanitakari-fv2tk
Жыл бұрын
Kai Allah sarki😢😢
@usmanabdullahi-hn3gf
Жыл бұрын
Kai Sadik sani wlh kaidai ba imani alamarinna
@MoulanaMallamBashir
5 ай бұрын
Hhhhhhhmmmmm da mutane zasu iya frta alkairi abakunansu su iya riqe khairu azukatansu Babu shakka da duniya tazauna lafiya 😮😮😮😮😮
@aishaabdul2733
Жыл бұрын
Kai gsky film din yayi masha Allah dama ni tinda naga Aisha tsamiya nasan film din na masu mutunci ne Allah yasa agama a sa’a 🙏🏻
@sagir508
Жыл бұрын
Gaskiya ne,sako nazuwa incha Allah Allah ya biya
@belloadamu8238
Жыл бұрын
Wai dan Allah menene sunan baba RABI'U LIVER NA LABARINA Wanda yasani dan Allah yafadamin
@maga685
Жыл бұрын
Hajiya tana sha wahala ga ciki ga aiki
@fatimafa1465
Жыл бұрын
masha Allah muna gdy sosai Allah yakara basira dá daukaka a meen wacthing from sadia Arábia
@yasirsanibello587
Жыл бұрын
I have never seen a series like this😍😍 daya Tara jarumae hk gsky wannan Shirin na musammanne canca raskas 💘💘💘amma bb nafisat abdullahi d abun xaeyi matuqa
@yakubuseidu
Жыл бұрын
Gaskiya wayansu mazan basuda imani Gaskiya mata Allah ya saka muku
@hussainiibraheem7780
Жыл бұрын
Gsky film dinnan ya tara jarumai Allah Kara basira 💯✨
@AhmadYusuf-wt3sp
Жыл бұрын
Alhamdulillah bayan kallon wannan gawurtaccen Film MANYAN MATA nagane inda saƙon ya tafi, yana nuni dacin zarafin mata da tauye haƙƙin iyalai na yau da kullum, wannan wata matsala ce Wadda ta daɗe tana addabar al'ummar mu muna matuƙar godiya ga Abnur entertainment @Sadinqnmafia @Abdulamart
@kabiroumamanissoufou4111
Жыл бұрын
Tab dijan gaskiya ina tausayawa maman ibrahim sosai
@aminamuhammad4171
Жыл бұрын
Masha Allah gaskiya yayi kyau Allah yasa yadda anka fara damu akare damu
@ABNUR
Жыл бұрын
Ameen Ya Allaj
@faizahabubakar5359
Жыл бұрын
Wlhi film dinnan yasani kuka yakuma tinamin da abubuwa arayiwata dahaka kukeyin film da Al umma ta gyaru muna godiya sosai Allah yaqara basira Allah yasaka dukiya Albarka
@hawwahhawwah6394
Жыл бұрын
حسبي الله ونعم الوكيل Allah sarki wllh haddah kwallah nayi akan na’ima maza masu irin halin garba Allah y shiryasu Amma basu da imani Gaskiya Ai mace abokiyar rayuwar kace ba baiwa bace Allah y shirya yamu
@binhussain9610
Жыл бұрын
Idan na fahimci Film din nan da alamu Hafsat Idris zata shiga kungiyar Hadiza gabon ta manyan mata kuna tana iyayin takarar siyasa harma tasamu nasara. (Allah yakara Hasken kwakwalwa Abdul Amart)
@saleyali8765
Жыл бұрын
Masha Allah Watching from Niger 🇳🇪
@mamaneyacoubaabdoulfattaho5450
Жыл бұрын
Wly akway taousayi. Very nice
@ibrahimyusuf6148
Жыл бұрын
allah sarki hapsa idris
@Realhausa_tv247
Жыл бұрын
Wow 😲, that's great AbdulAmart is always different among others,Allah kara arziki da daukaka da nisan Kwana da kuma hazaqa 🤲🕌🕋❤️ Amin ya Allah.
@saadatuumar3439
Жыл бұрын
Masha Allah, gaskiya naji dadin series dinnan wlh abinda ke faruwa kenan a society dinmu, kuma ga jarumaina duk an hada min a ciki, Allah ya kara daukaka.
@haulatyusuf9753
Жыл бұрын
Masha Allah,Allah yaqara basira munagodiya
@ahmadfaruk7790
Жыл бұрын
welldone guys what a great job, Allah ya taimakemu yasa alummar su fahimta
@nurahamisu6907
Жыл бұрын
Muna alfahri daku akoda yaushe, Dan Allah atambayar mana , oga nura yaushe zaibamu sabon albums
@اجوري70
Жыл бұрын
من أفضل مسلسلات حق نيجيريًا إللي توصل رسالة اللي كل النساء نيجيريا نعني من نقص في حقوق المراة 💔😓.
@naimasurajkhan7842
Жыл бұрын
حقيقي إن شاء الله الرساله توصل لكل مواطنين نيجيريا الله يصلح حالنا لافضل
@maryamabdulmumin-en6mr
Жыл бұрын
قلت الحق
@najat780
Жыл бұрын
اي والله صحيح حمد الله علي كل حال بس
@saadahamza6651
Жыл бұрын
Gsky mijin nan baida imani har na tsaneshi, ni bazan iya wannan hakurin nata ba tsakani da Allah
@badotv1
Жыл бұрын
Aiki yayi kyau sosai very nice concept and educating masha Allah
@djsanisboy
Жыл бұрын
Dan Allah shirin ya tafi a haka babu tallace tallacen magungunannan 🙏🙏🙏
@SaidYusuf-td1pw
Жыл бұрын
Very Good Thanks you Good morning
@szazzautv3729
Жыл бұрын
Gaskiya abnur kunyi kokari sosai domin Ni dai ban taɓa ganin Hausa Film mai cike da fadakarwa kuma wanda yayi daidai da zamani kamar wannan ba.
@SaiduMuazu-z5p
Ай бұрын
Allah sarki na,ima kinyi hakuri da garba
@shiningvrught8485
Жыл бұрын
Walahi very gud series grt
@usmanibrahim5342
Жыл бұрын
Masha allha watching from 🇸🇦🇳🇬🤞
@IbrahimibouIllo
Жыл бұрын
Anma Wannan films kin hahilaï suka tsarata wlh ana lalata tarbiya ne kawai kuma babu ilimi ko addini acikin Wannan shirin tir daku allah yasa ku gane
@hafsalamido2713
Жыл бұрын
Film yakai film MashaAllah 💕
@nurayunus395
Жыл бұрын
Macha allah watchang from Maradi Niger ♥️🇳🇪♥️
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
Жыл бұрын
TAP DIJA TO ALLAH YASHIGA STAKANIMU DA MAZA MASU HALI IRIN WANNA 😢😢💔💔 IDANKUMA MASU SHIRYUWANE ALLAH YA SHIRYESU
Wannan magana ba wanda zai yarda da at bai mazo sashen gaban da mata Allah ya Mu dace
@Adamshuaibu2023
Жыл бұрын
Kai qaryane wllhi
@dreamlandcomedydlc8021
Жыл бұрын
Wow it been long i create my time to watch Hausa series 😍😍
@mahamanmoubaraknabani9939
Жыл бұрын
Dan Allah dan annabi ace har yanzu akwai maza massu irin wannan hali acikin société. Allah ya hadaren jahilci wly. Allah yassa mugane
@hassanharuna7703
Жыл бұрын
Kai inada raguwan xuciya baxan iya kallo wanga film ba, emotions
@saleemalkalisenior5946
Жыл бұрын
Allah Yaqarama Hardon Hardodi Lafia Da Yawan Rai
@musahzina7696
Жыл бұрын
Na we Dey here 💃🏿💃🏿💃🏿
@maniroumahamidou3377
Жыл бұрын
Mu almajirai muna allah Wadai da wannan flim
@Hamdy.awta123
Жыл бұрын
Am now going to watch every episode in sha Allah because of Aunty Hadizatou… ina yin ki sosai
@kabiryahayak3628
Жыл бұрын
A gaskiya film din nan yayi kyau sosai, don a kwai ilmantarwa . Kuma na jinjina ma mijin Jamila na gudu wllahi ya iya acting sosai
@FarukShuibu
Жыл бұрын
Best series ever 😍 Lagos
@rabiusanusi7185
Жыл бұрын
mace da namiji ba daya sukeba, ko a wajen allah namiji shine gaba da mace
@fatimamuhammad8304
Жыл бұрын
Mahaukaci, shine akace ayi wa mata muganci..Shi kadai ne ka dauka a cikin film din...
@rabiusanusi7185
Жыл бұрын
@@fatimamuhammad8304 a rubuta na bakiji nace namiji yayima mace mugunta ba, nidai nace namiji gaba yke da mace ayah ce guda acikin al qur’an.. amma da alama ke jahila ce bakisan wajen ba
@saidousman7617
Жыл бұрын
Sadik Sani Sadik jarumin jarumai hafsat idris 👍👍👍
@hadarimajidadi
Жыл бұрын
Gaskiya ban taba sanin cewa ya kware a acting ba sai a cikin Shirin Nan. Hafsat Idris ko Daman can na san ta daban ce
@muhammadyahya7486
7 ай бұрын
😂Well I think I like it 👌 😏 😋 😌 🙂 😄 👌
@madubishow3261
Жыл бұрын
Salam. Gaskia tun da nake kallon film din hausa,ban taba jiran film ya fito har na kagara ba kamar wannan ba,hakika ya sosa mun inda ya ke mun kaikayi wallahi...tabbas yaran da ake turawa almajiranci na ciki gagarumin matsalar da mu muka haifar da shi,they a a clear example of ticking time bomb. Sannan mata na cikin matsalar da idan ba gyara ba tabbas babu abinda za a cigaba da haifar wa sai matsala. Hakan yasa nima na fara shiri na mai suna MADUBISHOW Ko da shike na dan tafi hutu domin na kara gyara shirin aman ina kara yi ma wanan shirin manyan mata fata Allah ya sa fadakarwar ta kai inda ake so ya kai
@MuslimSAbubakar-mr4ss
Жыл бұрын
Wai Dan Allah akwai namiji me hali irin na sadiq sani sadiq 😢
@mummyfuad1562
Жыл бұрын
Keep it up Abdul Amart mai kwashewa
@aishashehumustapha8873
Жыл бұрын
Watching from 🇿🇼
@djfnchggfcgfvvcbx4692
Жыл бұрын
Allah ya kara basira
@ibrahimabdull405
Жыл бұрын
Watching from, Algeria I'm proud with my country Nigeria,
@ABNUR
Жыл бұрын
Keep watching. A lot to come.
@yauyusufa2859
Жыл бұрын
Bawahala❤
@saudamas-oud4829
Жыл бұрын
Kudos to Abdul Amart that was great so far so good 👏👏🤝🤝🙌💯❤️❤️🇺🇸🇺🇸🇺🇸
@hayatusuman9055
Жыл бұрын
Masha ALLAH Thanks you so mush abdul amart
@yahayaharuna2740
Жыл бұрын
Lalle kam Akwai Aiki, yan Musulmai yadai Kamata Mu Hankaltu sosai yauwa, this film will do more harm than Good wlh, Allah yasa mugane
@belloadamu8238
Жыл бұрын
Gaskiya BABA RABI'U LIVER Jarumi ne na gaske
@adawiyyaibrahimzakari5517
Жыл бұрын
Masha Allah. Allah ya Kara daukaka jagor wannan darasine me yawa
@rabiuibrahim77
Жыл бұрын
Masha Allah Muna Murna da fara haska mana wannan series muna godiya Abdul Mai Kwashewa.
@Khalifah_kby
Жыл бұрын
Woah, an incredibly educative series, hope you don’t start bombarding us with those nonsense unlicensed medical adverts
@nafisaandy8021
Жыл бұрын
I pray so too
@ismailbabaaliyu5890
Жыл бұрын
Is KZitem without that advert you won’t be able to watch it here 😢
@yusufmahmud4167
Жыл бұрын
Hhhh perfectly said
@zulaihathassan3823
Жыл бұрын
😂😂
@asmauusmanaliyu4720
Жыл бұрын
Well said🤗
@abdullahiabdulrahim9213
Жыл бұрын
Nice job
@TEAM_ANNABIN_DAI_DAILY
Жыл бұрын
Gaskiyane, wanan
@OfficialSautinHausa
Жыл бұрын
I'm here to stay for this ❤
@hajaraibrahimabdullahi9395
Жыл бұрын
Kannywood all the way👍 the entire crew are superb 💞 we wish you all the best .
@shuaibualiyu4857
Жыл бұрын
Producer Da Babu Kamar Sa Jagora 💪💪
@IbrahimibouIllo
Жыл бұрын
Wannan ta addanci ne kukeyi wlh haka ake films jahilan banza kawai allah meda muku aniyar ku ta yaki da musulinci
@musahabdulkarim5147
Жыл бұрын
Kai ALLAH,wai kai baka tausayawa matarka ba? Da babban tici haka kanata bata wahala!
@ibrahimyakase9855
Жыл бұрын
Masha allah fim yayi❤️
@clementine6580
Жыл бұрын
Always subtitle your works in English for your non-hausa speaking audience. It gives you a wider reach.
@ABNUR
Жыл бұрын
Noted. Working on it already
@albashtvseries1312
Жыл бұрын
You talk true and I see they accept your advise.
@aysha6044
Жыл бұрын
@@ABNUR please a dinga nunawa a arewa 24 idan an sa translation din saboda mutane za su gani da yawa
@kurtharvey8273
Жыл бұрын
@@ABNUR please I need the full move? How can I get it ?
@ABNUR
Жыл бұрын
@@kurtharvey8273 check our channel
@jamilanakwarai7345
Жыл бұрын
Amazing
@IllaLega
10 ай бұрын
Wow ❤
@usera5161
Жыл бұрын
Masha allah Allah yaqarobasira Maryar mata
@hawwauhdaura24
Жыл бұрын
Abban Ibrahim akwai mugu azzalumi
@nusaibaismail8033
Жыл бұрын
Mashashaallah Allah ykaro basira,,🤲 this is the beginning We will get the Solution to our Nation.
@nussymada4131
Жыл бұрын
Sannu suna daya har sunan baba ikon Allah
@nusaibaismail8033
Жыл бұрын
@@nussymada4131 Allah sarki iKon Allah
@abdulrazakmohammed5
Жыл бұрын
masha Allah, Allah yabada Saa, yasa sako yakai inda akeso kuma ayi aiki dashi, Ameen. yan Ghana kuzo mutaru mogode 🙏🙏🙏 kudos to the entire team well done.
@danmamabulamadanmamabulama2014
Жыл бұрын
Gaskiya wannan Film 🎥🔥🔥🔥
@kadidjaousman2975
Жыл бұрын
Macha Allah 🥰
@FatimaYahayaTanko
6 күн бұрын
Mashaallah🥰🥰
@sanidanmaje
11 ай бұрын
Watching from Afghanistan
@officialtmktv4093
Жыл бұрын
Masha Allah
@maryamabdulmumin-en6mr
Жыл бұрын
Wow....... So incredible This is fantasy Keep it up
@abba_mai_nasara
Жыл бұрын
Wannan Kalmar batayiba da hadiza gabon ta ke fadin wai Maza bayin mata ne wannan ai shirmene da rashin hankali to me kenan ta ke koyawa mata kenan su Daina ganin darajar namiji kenan su dinga kallon namiji a matsayin bawa kenan Babu girmamawa Babu mutuntawa kenan gaskiya matukar zaku dinga Saka irin wadannan kalaman a film din nan to gaskiya Babu wani cigaba da zaku samu akan film din nan har wai tana fadin wai a al'qurani amfadi hakan a ina kenan aka Fadi cewa Maza bayin matane hmmm ni kwata kwata wannan episode din Bai burgeni ba hasalima ni daga yau na Daina kallon wannan series din domin wannan bacigaba ake fada ba sai dai shirme ko wani Dan adan yanada daraja a duniya Sannan rayuwar mace dole sai da namiji idan Babu namiji a rayuwar mace to ita kanta batasan ina zata Saka kanta ba ashe kuwa indai haka ne namiji yafi karfin ace bawan mace ne saboda allah da annabi kyautata suka fada tsakanin namiji da mace ba wani ya zama bawan wani ba
Пікірлер: 495