mai girma, Mejo Hamza Almustafa muna yi maka addu'a, insha'Allah, zaka gama lfy, Nine sulaiman Sani wali daga kasar Accra Ghana
@AhmadSuleman-ym1lz
2 ай бұрын
Masha Allah Allah kaji kan sani Abaci ya bamu zama lapia
@aliyushuaibudankasa7571
11 ай бұрын
allah yataimakeka major hamza almustapha
@ahmadusmanadam7217
11 ай бұрын
Assalamu'Alaikum, Dua: "Alif-Lam-Min." Nobody knows it's meaning except Allaah. May the secret of your success be hidden to your enemies just like the words above. May Allah fill your homes with joy, peace, contentment and passion. Protect you with His Light & shield you with His Love, amin. Juma'a at Mubarak
@user-ch6fu3ev5b
6 ай бұрын
Allah ubangiji yasakamaka da alkhairi kuyasa ka shugabanci najeria in alkhairine agareka kumana maka adduar hakan akoda yaushe allah yakarekeka yakarama lafiya dan alfarmar annabi muhammad sallallahu alaihi wassalam
@user-rq2mu7yj2y
18 күн бұрын
ASM JARUMI ABACHA ALLAYARAM
@user-rq2mu7yj2y
18 күн бұрын
Asm ALMUSTA SAIKAY i insh ALLAH
@tukursale3961
11 ай бұрын
Allah yajiqan yanmaza
@MuhammadYahaya-zp1tq
Ай бұрын
Allah yakarawa Major Hamza l Al mustapha, lafiya, yakuma baka ikon yiwa talakawa shidimar cigabansa.
@ismailmamuda3940
Ай бұрын
Ameen ya haiyu ya qaiyum
@user-zb7iv2gr5z
3 ай бұрын
We really missed General & his policies (RIP)..
@abdouldtm001vfumar6
Ай бұрын
Allah yagikansa
@user-oq7it1bv4r
3 ай бұрын
Allah ya baka lafiya da nisan kwana Allah yaba Mulki Nigeria Ameen ya Allah
@user-qx2wd6db8i
Ай бұрын
أمين يارب العالمين 227🙏🙏
@inganta-lafiya_healthpromotion
11 ай бұрын
Allah Ya jikan General Sani Abacha. Allah Ya saka wa Major Hamza Al-Mustapha da alheri
@habibuladanhabibuladan8026
7 ай бұрын
Amin
@NomadicPulloNigeria
3 ай бұрын
Muna addu'ar Allah Ya haskaka kabarin General Sani Abacha
@muhammedsunusiyusuf4998
Ай бұрын
Ya sallam
@MuhammadYahaya-zp1tq
Ай бұрын
Allah yajikan General sani Abacha
@bukarabbaibrahim8394
11 ай бұрын
Abu mai kyau kenan
@nazifiabbas2407
3 ай бұрын
Allah Ubangiji Ya Jaddada Rahama a gareshi, kaima Allah ya kara maka lafiya
@AbdulwahabUmar-fz2cn
4 ай бұрын
slm gaskiya ne meje Allah yabamu ikon gyara halayanmu Allah ya baka mullki najeriya mubayanka muna fatan dubu biyu da ashirrin da bakwai takaran shugabanci kasarmu najeriya Allah ya temaki kisarmu najeriya inama meje fatan alheree
@user-xw6qv6cg1y
2 ай бұрын
Ameen
@abdulazeezmuhammadrabiu1294
2 ай бұрын
Allah yajinkan sani abacha
@amuazu94
3 ай бұрын
Allah yajikanshi da rahama Ameen
@user-ky2vy5uf1j
2 ай бұрын
Allah kabamu shuwagabanni ngr ameen yahaiyyu yakayyum 🤲
@AbdulwahabUmar-fz2cn
4 ай бұрын
Slm ina kubarka da wannan lokaci inama meje barka da zuwa ina mashi fatan alheree Allah yasa yakoma gida lfy daga naku abduwahab umar katsana shinkafi
@user-mm8zi3xp8o
3 ай бұрын
Allah Ya Jaddada Rahama Agareshi
@ibrahimkhaleel3158
3 ай бұрын
Major El mustafa
@mustaphaibrahim5078
3 ай бұрын
Baka amsa tanbayar da akayimaba, Kudin da Ake dawowa dasu kyauta Ake bawa Nigeria Kenan.
@user-nk9kk4pe2t
3 ай бұрын
Tarihi Gaddafi
@user-kp2rk8fi9h
3 ай бұрын
Ina gaisheda m almustapha
@hassanmusasada4251
11 ай бұрын
Major Almustp Allah ya Jada kwanika, kazama Daya daga cikin wayanda zasu dawo da mutuncin Nigeria a Idon Duniya
@inganta-lafiya_healthpromotion
11 ай бұрын
Ameen
@user-ch6fu3ev5b
6 ай бұрын
Kana nufin shi yasaci kudin najeria kenan taya kasan hakan
@muhammedsani8072
5 ай бұрын
Masha Allah
@user-ud7oj6iu5w
2 ай бұрын
Allha kachika burin mejor Hamza Al mustafa
@ahmedgidadonasir
11 ай бұрын
A salt that does not required to be tested before buying it.
@hassanmusasada4251
11 ай бұрын
Duk masu zagin gwabnatin G Abacha , sune gubar Nigeria
@aobfallatah181
11 ай бұрын
Ina zan samu full interview din ??
@user-ye1kf5mb8y
3 ай бұрын
To
@abdullahimuhammad5823
11 ай бұрын
Washi me ganga Wato kudinda ake dawo dashi Wanda ake cewa Abacha ne ya sace karyane? In hakane kyauta suke bawa Nigeria Saboda su batawa Abacha suna ? Kokuma asusun daya zuba kudin basu gane ba Nigeria ya ajiyewa ba sunan iyalansa bane?
@abdullahimuhammad5823
11 ай бұрын
Wannan soki burutsun naka bazai baka farin jini wajen Yan Nigeria ba Saboda sunsan karya kake kare megidan ka kake Ahakan zamu zabeka shugaban kasa ? Kiri kiri kana kare me lefi saboda uban gidanka ne?
@Ameershehuadili
11 ай бұрын
Kaji Wani wawa Sai kaje kadiba abubuwan da yafada in har baka yarda ba Ni na yarda da Allah na yarda zai iya gyara Nigeria
@kansakali3040
11 ай бұрын
أمّا كَى جاكي نٜىٰ
@libyanmovement7075
8 ай бұрын
Miye abun karya aciki sakarai kawai kafada mana wani Wanda Yayi aikin da abacha Yayi Wawa kawai
@bacanseabdul5500
8 ай бұрын
@@libyanmovement7075wauta da sakarci yakare kan wanda turawa suke dawoda abinda ya sata lokacin da yake rike da amanar kasarsa yakai musu suka boye masa bayan rusuwarsa suke dawo dashi Amma kidahumai balidai suke karyatawa bayan abin kiri kiri afili andawo da kudi anfada kowa yaji Allah ya kiyaye
Пікірлер: 51