To ai sunusi ba hakura yayiba, inda hakuri yayi ai da bai dawoba, kuma tafiyar da yayi ai aboye yake kulle kullen dawowar, kuma ni wallahi kanawa kuna bani mamaki, ni haifeffen Garin Hadejia ne kuma wallahi sarkina yafi ko wani irin me mulkin siyasa,
@MamudaYakubu
21 күн бұрын
In Allah ya yarda ba A binda zai faru A kano
@BouraimaFati-dq2wx
21 күн бұрын
Walahi aminu bashida imani kuma bashida tawakali lokacin da aka sauke sunusi na biyu ya hakura to kaima ka hakura mana
@nuraaminu2331
21 күн бұрын
Sunusi laifi ya yi, me ne ne laifin Aminu Ado,Amma sunusi laifika ya yi da cancanta a cireshi.
@ssmboyshoekhan7474
21 күн бұрын
Okay wae haryanxu ba asasantaba😂😂😂😂
@tahirlawan42
14 күн бұрын
Idan yayi laifi ko kawai sai a tsige shi babu wani laifi😂😂😂😂😮😮😮
@MamudaYakubu
21 күн бұрын
See alheri haka
@jamiluabdullahiadamu9829
21 күн бұрын
Allah yafiso
@user-qt3pl1cj7q
21 күн бұрын
Aisu kwankwaso da Abba sun zama annoba akano kaji jahili wayacema neman hakki rashin karbar kaddara ne
Пікірлер: 11