Allah kashiryar damu hanyarka madai dai ciya katsaremu daga Sharrin shedan da rudin duniya
@MUJALLARMATASHIYA
2 ай бұрын
Amin
@Mallambashirmangaf
2 ай бұрын
Masha allah Allah kabamu cikAwa dakyau da Imani amen summa amen
@anasmukhtarhayinalhaji8464
4 жыл бұрын
Allah Ya saka da alkhairi kuma Allah ya Kara maka lafiya da mu gaba daya Amin summa Amin
@monsurksa3819
5 жыл бұрын
Muna godiya sosai Allah yasa kamar yadda Malan yayi Bayani hakane wallahi mutincin mace gidan miji yanxu Rayuwa ce ta chanxa wasu gaskiya rashin babune shiyassa Sike zuwa Saudia neman kudi Kuma Acikin Kashi Dari Kashi 99 Tara Abashi ake kawosu saisin shekara buyu sannan subiya Allah daiya kyau ta Allah yasa mudace Daga Mansur Haruna Daura Daga saudiya
@AminaAmina-hd1zy
5 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya sakada alkairi Ameen
@user-uk1bg5dt2r
5 жыл бұрын
Allah ya Kara wa malam nisankwan ameen
@user-yq3zt3bz5y
10 ай бұрын
Mash Allah
@imranaawaisu3799
5 жыл бұрын
jazzakallahu khairan allah yasa mu dace
@kadijamohd1728
5 жыл бұрын
Allah ya sakada Alkairi mlm yaqara lfy da nisan kwana
@ahmadmusa9668
5 жыл бұрын
Allahu akbar mun mika sakon gaisuwa allah ya biyaku
@bbuaabbuaa2603
4 жыл бұрын
Muna gdy Allah yaqaro ilimi me alfani me karantowa Allah y qr lpy yacika mizani
@rabiazakaria3794
5 жыл бұрын
Allh karawa malan lfy muna gdy sosai hjy rabiah zakariyya daga nan saudiy
@boubetankari8694
5 жыл бұрын
جزاكم الله خير ياشيخ
@rabiazakaria3794
5 жыл бұрын
@@boubetankari8694 👍
@suwaibasabiuismail175
5 жыл бұрын
Jazakallahu khairan
@safaraubintuzuhair6231
5 жыл бұрын
Macha Allah Allah yasaka
@misbahkabir7892
4 жыл бұрын
Assalam malam barka da yau inayiwa malam fatan al kairi ina tambaya akan macanda al adarda tazomata a lokacin watan ramadan tana dauke da azumi amma lokacin saura munti daya asharuwa setaga al adarta Nagode Allah ya qarawa malam lafiya
@ibrahimsuleiman3043
5 жыл бұрын
jazakallahu khairan mlm
@hauwaajibril3058
5 жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@IbrahimIbrahim-kt7wi
5 жыл бұрын
مشاءااله تبارك الله
@chaibouabdoulraouf3177
4 жыл бұрын
Allah saka da Alhairi
@issa.atameya4755
3 жыл бұрын
Masha Allah malam
@azeakadra2382
3 жыл бұрын
Kubra oman Masha allah allah ya biya
@umarsurajabdullahi8328
5 жыл бұрын
Allah yasaka da alheri
@rororapiei7925
5 жыл бұрын
Allah yasaka da alkairi
@sangarutv8073
5 жыл бұрын
Allah amin
@abubakartanimu
Жыл бұрын
Jazakallahu khairan , Malam Tambayana anan mutum ne yake zaune a wuri har tsawon shekara ashirin da biyu a matsayin musulmi amma ko sau daya ba'a taba ganin sa yana sallah ba kuma gashi ya mutu babu wanda ya bada shaidan yana sallah hatta makwabcin sa yaba bada shaidan bai taba ganin sa yana sallah to anan za'a iya mishi sallah ?
Пікірлер: 50