Masha Allah.❤ Allah ya qarawa rayuwa Albarka.. Malan.. 👌
@user-pp9tb2zj1u
21 күн бұрын
Allah yakata lafa
@Adamuadamu-ho4il
Ай бұрын
👍☝️🤝👋🤛🙇🤲🤲
@kundintsatsuba702
Ай бұрын
Maulana Allah yayasaka da alkairi kuma muna rogon Allah yabarmu akan gaskiyanda kuke dauramu akanta kuma wallihi zukatamu bazata ta ba gushewaba akan wanna gaskiyar harqarshen rayuwarmu
@Adamuadamu-ho4il
Ай бұрын
🇦🇪🇦🇪❤😂🎉
@abdurrahmanumarwali
Ай бұрын
To Akaramukallahu nibanji kuskuren daka fada na HAMAS ba Kuma iya tarihin da naji da Wanda na bibiya ni banga kuskuren da sukayi ba yakamata kayi bayani
@abdurrahmanumarwali
Ай бұрын
Afuwan kaninka abdurrahman Umar WALIN ZAZZAU
@abdullahihamza1163
Ай бұрын
Su ai ba Ma'asumai bane, dan haka zasu iya yin kuskure.
@abdurrahmanumarwali
Ай бұрын
@@abdullahihamza1163 ai kasan Nima cema nayi su ma asumai ne ko Dan gwani SHUGABAN iyayi saika gayamn kuskuren ko tunda kafini sanin abnda na fada
Пікірлер: 18