Masha Allahu sheikh Hafiz Allah yasaka Da Alkairi bijahi sayyidil wara kamilu zati
@user-jy6nq1nd1v
12 күн бұрын
بارك الله فيك شيخنا الفاضل الكنوي وفقك الله لكل خير
@user-wy5pu9th1x
18 күн бұрын
Zindigi bazai iyaba so yake ya gudu dama haka suke yi. Malam alkanawi Allah taimaka
@user-wy5pu9th1x
18 күн бұрын
Malam alkanawi wallahi wannan zindigi bazai iya amsawa ba
@AliAdamou-zq8nj
17 күн бұрын
Allah akabar Sunnah sake bidia sam Sheikh alkanawai danger ne
@user-jl2bf9qn2l
18 күн бұрын
Allah mai iko gaskiya kiri kiri amma mlm hafiz yakibi Allah yasa mudace
@idrismusasudais1019
12 күн бұрын
Wallahi alkanawin Dan wiwi dariya kake ban Kaba da amsa
@user-jl2bf9qn2l
18 күн бұрын
Mlm alkanawee wlh baka dadama Allah ya kyautata aikinka ya jaddada iklasi aciki yaywa rayuwa albarkha
@muhammadnafiu433
10 күн бұрын
Wannan kadai ya isa dalilin barin ɗariqa. Allah ya tabbatar da mu akan sunnah
@NAFIUABUBAKAR-ei9ql
14 күн бұрын
Gaskiya yau naga kame kame a fili wato ilimi duniya ce gaskiya alkanawi ka iya ka huta
@RabouuHamid
12 күн бұрын
Macha Allah yan darika kobar karatou a wanga Chafi dan kansu gamiyaki
@murabbimadaki2684
12 күн бұрын
Alkanawi Kaida Dan jarida bakwa tsoron Allah. Ida gaskiyane kubari yayi bayani tunda kwakwalwar dokuna gareku.ko karya zayyi yakamata Abarshi yayi jawabi masu sairaro sukaryatashi ba Alkanawi.
@abubakarumar4146
15 күн бұрын
Allah ya sadaka hafiz 😢
@muhammedadamu6013
15 күн бұрын
sunnah sunnah sunnah sak bid a Sam
@muhammadnura3244
7 күн бұрын
Wannan shine cin Amanar Musulunci da cin Amanar Manzon Allah S. A. W. Kuna dulmiyar da bayin Allah da sunan son Annabi. Allah ya isarma mabiyanku, munyi imani suna son fiyayyen halitta amma kuna kautar dasu zuwa ga son wani qato,
@ismailaadamushitu8970
12 күн бұрын
Hausa sunan wannan zaman INDA BA KASA.............😂😂😂 wai ishaFm karsu gudu wai Alkanawi karya gudu
Hujja akanemeka kakawo ba fulatanci akatanbayekaba jahili😂😅😂😅
@ashamariam9175
18 күн бұрын
Hazif. 😅😅😅😅😅😂😂😂😂
@aliabubakar6606
18 күн бұрын
Gaskiya jahilan maqari kunba tijaniya kunya kun kasa kare sirkar tijaniya da inyas 😂😅to Gara kutuba kubar sirka tunda baku iya karewa a gaban malam alkanawi bale agaban Allah subhanahu wata'ala
@aliabubakar6606
18 күн бұрын
😂dan tijaniya musriki yaji sori yakasa kare sirkar tijaniya 😅
@sambomusabinniuga7682
15 күн бұрын
Alkanawi jagajaga jahili number one izala sallafiya wahabiyawa iskanchine bamayi dolene makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam
@ibrahimahmedmada633
18 күн бұрын
Abduljabar na biyu
@bubasalisu8324
14 күн бұрын
Gaskiya akwai munafurci atare da me gidan TV Nan da su albadawy,wannan .utanan wahabiuawa akwai hainci wlh
@alhassanbawa654
15 күн бұрын
Mallam Mohammed Why do you allow this tijaniya to waste our time?
@aliyulawnih4
15 күн бұрын
Wlh alkanawi munafikine
@ahlynass4565
18 күн бұрын
Albadawi ko albadawi babban jahili a sai ba abinda ka sani
@NAFIUABUBAKAR-ei9ql
14 күн бұрын
gaskiya dayace daga kinta sai bata sunna sak Hafiz kazama Abdul jabber na biyu
@muhammadsanilawal6943
11 күн бұрын
Dan izala shege!!! To shi Anas tunda yananan ai sai ya zauna kwai
Пікірлер: 91