Gaskiya wannan abun akwai alaman tambaya kila sihiri ne akayimishi don uwa tafi komai Allah ya shiryeshi ya ganaddashi
@fatimamuhammadkeraukerau8338
19 күн бұрын
Ameen Thumma ameen
@AbaharuAbubakar
18 күн бұрын
Yaje yanami Gafara Awajen ta Tun kafin lokaci yakure masa allah kabamu ikon kyautatawa Iyanmu allah karabamu lafia dasu
@soulpacook17
18 күн бұрын
Gaskiya wanga lamari yayi muni sosai Amma yakamata Atambe mama yayatayi zama da iyayan ta sabida dok Abinda kayima uwayanka kaima haka za'amaka) Allah kasa murabo da uwayanmu lafiya
@hauwabako8081
19 күн бұрын
22:51 Ya zame mashi tilas yaje ya roki mahaifiyarsa gafara wlh idan yana so ya gama da duniya lfy, ai uwa ba abin wasa bace. Koda bata yi furuci ba wlh bacin ranta musiba ce a gareshi.
@maryamidris1187
18 күн бұрын
Jazakallahu alkhairi mallam
@SalihHiron
18 күн бұрын
إنا لله وانا اليه راجعون حسبنا الله ونعم الوكيل سبحان الله 😭😭😭😭
@adamusuleiman7761
16 күн бұрын
Malan ALLAH Ya Sakamaka da Alkhairi ❤
@ummulkulsumibrahim9962
18 күн бұрын
Allah ya shirye shi ya shiryi matar ita kuma Allah ya huci zuciyar ta ta yafe masa. Allah nesan tamu daga dukkanin sharrin shaidan jami'an
@Mardiyaabubakar1-zs6vp
19 күн бұрын
Wa hiuazu billaha 😭😭hasbunallahu malam allah yasaka da allkhairi amee ya rabb 😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
@Jabiradam905
2 күн бұрын
Subhanallah 😢😢😢
@dausiyakarkarna1811
17 күн бұрын
Innalillahi wa inna ilaihin raju un😭😭😭😭ya allah kahirya manazuri a
@rabiunura4356
18 күн бұрын
amen summa ameen 🤲😭
@suleimanisah918
17 күн бұрын
ALLAH YAKAREMU DA WANNAN MUSIBAR
@Amadounouhnou
16 күн бұрын
لاحول ولا قوة الا بالله
@user-df1zv9qp4d
18 күн бұрын
Allah d yce ayi hak'uri... Amman akwai gejin hakurin kuma wnn b yada sharri bne tashin hankali ne ys t furta mafita tke nema... Jihadin da zaayi shine a nemo Dan......
@yahanasubayero312
18 күн бұрын
Subhanallah😢😢
@basharidris9230
18 күн бұрын
Subhanallahi Allah ya kyauta 😭
@user-ti3ik4ts4j
18 күн бұрын
Agaskiya yajeyanemi mahaifiyarsa da gawgawa yanimi gafararta inbahakaba yahadu da masifar duniya naji tausayinsu dukansu da maman da yaron
@AyoubaIsmail-by5ys
18 күн бұрын
Allah ya siryimu bakiɗaya mu Amin ya hayyu ya qayyum 🤲🤲🤲🤲
@Mahmoudmadayana
19 күн бұрын
سبحان الله سبحان الله سبحان الله
@mimihamadia3513
18 күн бұрын
Rabboul izzah 😢
@user-oc7iq5ku7t
18 күн бұрын
Tayi hqr karta mishi baki tayimishi addu a wata qila ya haduda sharrin mata ne Allah yafitar dashi yasa yadawo hanya ya sasanta da mahaifiyarshi Allah yasa muyi kyakyawan qarshe yakaremu daga sharrin masu sharri
@user-bo7ln5iv2o
19 күн бұрын
Wlh da naga bidion ta saida jikina yayi sanyi sakamakon yarana duk maza ne 😢sai ka gama wahala da cin kashin yaro daga karshe ya watsa maka kasa a ido 😭Allah dai yasa mu dace 😓
@hauwabamalli1411
19 күн бұрын
Wallahi nima ina wannan tunanin yarana mazane ammani ina da diya guda daya ,Allah dai ya kare manasu daga sharrin macce.yasa su gama lafiya
@Undefeated_soul.
19 күн бұрын
Sihiri gaskiya ne. Ba mamaki anshiga tsakaninsu
@user-bo7ln5iv2o
19 күн бұрын
@@hauwabamalli1411 kinji dadi ke kinada mace Nikam wlh babu.Ameen ya rabbi.wasu mata kam sai a hankali shiyasa mata sukafi yawa a wuta 😭
@user-bo7ln5iv2o
19 күн бұрын
@@Undefeated_soul. tabbas hakane wannan kam sai dai shihirin
@user-mj7zm7lv3b
19 күн бұрын
Wallahi wallahi wallahi shiriya ta allahce Ayanda mahaifina yake dakuma hanyarda yaso inbimaras kyau wallahi abunbayama faduwa bama batuntarbiya akeba ammanfa allah'acikin ikonsa inada yaya namiji inadakannuwa nawajen mahaifiyarmu da kishiyarta akalladai zamukai 12 ammabazan kodakainaba amma alhamdulillah abundayasodin baifaruba Kudaina muzanta yayanku tunsuna kanana dakuma tsangwama duk abinda yaronka zayyi maka katunakai dayacce kataso saikabihi da addu'ar shiriya 🤲
@samifaahmadmalikawa5353
19 күн бұрын
انا لله و انا اليه راجعون 😭😭
@HbbjVcv
19 күн бұрын
إنا لله وإنا إليه راجعون
@salisouSalisou-sy1iu
19 күн бұрын
Allah yayaie wahala
@user-xj8lw6mh4f
18 күн бұрын
Mungode mlm❤❤❤❤❤🎉🎉
@khadeejahuthman99
17 күн бұрын
Wayyo da tayi mishi uzuri 😢 hala baya cikin hayyacinsa
@AdamHama-qd7gr
19 күн бұрын
😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@AAmo-bs1rk
19 күн бұрын
Good job Allah Ya Yemaka Albarka Ameen Suma Ameen
@malamgumel3547
19 күн бұрын
Jazakallah Malam Aliyu Allah ya saka kan wannan nasiha Idan kunne yaji jiki ya tsira Allah ya yi mana muwafaqa Ameen
@user-rn4fg5yd6i
19 күн бұрын
بارك الله فيك شيخنا الفاضل
@MahamaduAbuzaidi
18 күн бұрын
Bangane wannan magana da tayi cewa baisan kannan shiba saboda ba ubansu gudaba yadda take faɗa suna sana a kenan sunzan matasa alhali tace shekara 7 ne rabenshi da ita ta yaya ankai baisan kannan shiba
@IzakYoussouf-f1f
19 күн бұрын
Innalillahi wa Inna illaihin Raji inn ! -Akw sihiri , - akw kuma jarabawa , -kuma akw Mata masucin Ammanar Allah (Maza ko Mata masuyin zinah alhalin sunada Aure irin wadanan ya'yan dazasu samu fitinane acikin al'umma saidai anasamun nakirki dagacikinsu wadanda Allah ya rabauta ) , - Akw rashin samun tarbiya
@ChafaiRassata
18 күн бұрын
😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏
@user-mo3pi7wg1r
18 күн бұрын
😭😭😭
@user-nh7dk8lj1f
18 күн бұрын
😭😭
@OusmaneOusmane-e1t
18 күн бұрын
😢😢😢😢😢
@MamanHumaira-xk6sy
18 күн бұрын
سبحان الله😢😢😢😢😢😢😢
@MamanWaizina
18 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲
@oumaroumati-yx9dk
18 күн бұрын
😢😢😢😢🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏🙏
@usmansuraj3999
18 күн бұрын
جزاك الله خير
@rafiaabdoulaye1301
18 күн бұрын
😢😢😢😢
@nourimalam126
19 күн бұрын
Inmeshiryuwane Allah shiryeshi inko bujirerene Allah yayi maganin shi
@FirdausiBaturesani-lh6ho
18 күн бұрын
Ameen
@Undefeated_soul.
19 күн бұрын
Tabbas akwai matsala dakuma yiyuwar anyimasa sihiri ne. Allah yadaidaita tsakaninsu.
@UmarmuhammadYaro
19 күн бұрын
Masha allah sheikh,kayi abinda yadache, Allah yasulhuntasu ameen
@user-rn4fg5yd6i
19 күн бұрын
جزاك الله خيرا
@Aliyubawa-fq1jk
18 күн бұрын
Inalillahi wainnailaihin Raji,un
@user-tc4rx7vq6r
19 күн бұрын
حسبي الله ونعم الوكيل allahu aalam amma wannan abotaka iyayuwa ayimasa sihirine tama kuji tsoron allah inkuya so mugama daduniya lafiya allah ya isa cikaninmu daku حسبي الله ونعم الوكيل فيكم allah ya isa allah ya isa yaa allahu rabi duk wanda ya hanawa uwar wani bacci allah ka hanamasa kwanciyar hankali Amin Ya Haiyyu Ya Qaiyumu
@user-lr7jv5rz2z
18 күн бұрын
☝️😭😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@AminuSani-x6n
18 күн бұрын
Ni inaganin yakamata anemoshi ajitabakinsa kafin aimasahukunci
@harunadanlami5610
18 күн бұрын
Mai yasa kake kokarin daurewa karya gindi ne? Bakaji abinda Malamin ya fada ba? cewa yayi kokarin tattaunawa dashi amma abin yaci tura. Lauyansa ma ya bukaci yazo wurin sulhu yaki yaje. Kai dai ka nemi Uwarsa tayi hakuri ta jure ta kuma yimasa addua tunda Allah yasa tana da wasu ýaýan kuma zasu iya daukar nauyin ta. Amma maganar aji ta bakinsa bai taso ba.
Пікірлер: 84