Kaji magana ga nazur sarqi waca ni fa touni dama nifi son na zur sarqi waca savoda nazur nada ilmi adini sapanin daoda rara walahi azimut rara jahili ne Fa maganar gasqiya 🇳🇪🇳🇪
@abdulrazaknuhu-rr7fz
Жыл бұрын
Yan hassadan rara Allah yafiku
@AhmadUsmanAhmadUsman
11 ай бұрын
Masha'allah Alhamdulillah Sarkin waqa muna tare Allah yaqara lafiya
@mubarakgarba6566
Жыл бұрын
Kana birgeni Naziru Sarkin wakar Sarkin Kano Sunusi Lamido Sunusi (Dawisun Sarakuna). Kagama lpy da yaddar Allah.
@ahmadmahadi2693
Жыл бұрын
Allah qara wa rara daukaka
@farukuumardanama2715
Жыл бұрын
AMEEN YA ALLAH
@mairamaaichatou9907
11 ай бұрын
Sunar ka sarkin waka amma a aikace shine babban sarki. Lokacin shi ne. Kayi hakuri naziru
@aminuidris4243
Жыл бұрын
Abban dai Insha Allah
@hamisuyakubu7338
Жыл бұрын
Gaskiya naziru baka da AL qibla kawai kace kana tsoron rara Amma baka da wata hujja maqar yachi kawai
@abdullahialiyu4590
Жыл бұрын
Malam kafiye hassada allah ya ganadddakai rarara yafika har abada mallam sarki
@abubakardson4739
Жыл бұрын
Kaji jahilci woi har abada mtswwwww
@MusaRabiu-ob1rq
Жыл бұрын
Before Inayika over but yanxu naganoka dan hasada 😮
@aminuismaiilabs0151
Жыл бұрын
Wlh
@moustaphasani1889
Жыл бұрын
Sarki sarkine Allah ya Kara basira
@abubakarsani2017
Жыл бұрын
Ina yaga wata basira ae rarara ya pishi basira ko hadi babu 😂
@احمدعبدالله-ب3و7ع
Жыл бұрын
Wlh ni bana ra ayin mawaka amma dai wannan hassadace. Hassada cuta!!!
@farukuumardanama2715
Жыл бұрын
gaskiya ne wlh
@bnamallan6082
Жыл бұрын
Wlhi da nafi ganin mutuncinshi sama ga rarara saboda shi Yana da ilimin addini ..Amma na gane mahassadi ne ...abin da shi da rarara duk maroqa ne to meye na hassada...Tunda duk maroqa ne ku...waqa kuke Yi ku yabi mutun a Baku kudi...Kuma kun San kudin Nan da ake Baku na 'yan siyasa ko mahaukaci y San ba kudin su bane ...don ba yadda mutun zai dauko miliyan 20 zuwa sama y baka a cikin kudin jikinshi ...Kuma nawa ne ma albashin gwamna da zaiyi kyautar miliyan 20 ko 50 ko 100...sai qaryar banza ace Wai don talakka akeyi alhali shi bawan AAllaah talakka kullun cikin yaudarar kanshi yake.
@muhdspeedou
Жыл бұрын
Masha Allah. Maganar hankali naziru
@ahmadalkali4521
Жыл бұрын
Gaskia naziru baya tsoron Allah, ba ataba sahihin zabe a Nigeria kaman na 2023 ba
@abubakarsani2017
Жыл бұрын
Kuma wannan igiya da kake magana bata da wani amfani a wajan rarara saboda kowa yasan rarara mawakin siyasa ne kawae kuma yapi karfin ka a wannan fannin
@mustaphamousteey8474
Жыл бұрын
Duk mai hassada wlh bazai taba zama lpy a rayuwarsa ba Kuma allah ya shiryeka naziru
@gmbhausamovies7182
Жыл бұрын
Wallahi rara yafika komai naziru,yafika iya Waka yafika suna yafika shahara,Kuma maganar dakace wai zakabashi million dari da hamsin😀😀,toh aikai naziru rarara sai yasayeka da duk abinda kamallaka🤣🤣
@lawanmusa6002
Жыл бұрын
Rarara fa kafin Allah neh
@farukuumardanama2715
Жыл бұрын
gaskiya Naziru Bai yanda da Allah yabah Tininbu bah kuma wlh hansadda tai tayi yawa gaskiya kadaina alfahari Kuma bakaibah duk danginku sunsan million Dari kudi ne Kai kawai girman Kai Gareka Kuma shi lokaci gaskiyar mai shi ne wlh ko kayardda ko karkayar da iKon kowa bai hanama Allah Nashi idan tuninbu baicibah kah amshe kai dan hansadda dan kuri
@suleimanabdullahi7219
Жыл бұрын
Naziru sarki waka 4 star general
@ibrahimmusa3873
Жыл бұрын
Gaskiyane Naziru
@wurobokkiblog3344
Жыл бұрын
Zahraddeen Wato ka rantse sai ka farraqa Rarara da Naziru,Don Allah kadaina jawo fitina tsakanin mutane musamman ma bambantan ra'ayi.
@ssouana4385
Жыл бұрын
ALLAH KAREKA SARKIN WAKA
@shafiubabale35
Жыл бұрын
Gaskiya ne sarkin waka
@sulemanmoduzarma7268
Жыл бұрын
Naziru sarkin waka
@miftahunura1020
Жыл бұрын
Allah yakara lafiya sarki
@fatimamuhammad7967
Жыл бұрын
Gaskiya dai akwai hassada
@salimbashir1374
Жыл бұрын
Gaskiya ne sarki kai ba sa an kolo bane
@shuaibuabdullahi2306
Жыл бұрын
Kai malam rarara de indai yayi wakar siyasa to daban ne
@jafaradamu7080
Жыл бұрын
Allah Baka Hakuri Naziru Rarara dai kam Yayi gaba zuciya tana zuciya
@abubakardson4739
Жыл бұрын
To shi Nazir baya yayi? Mtswwwww
@ustazaiustazai1215
Жыл бұрын
Naziru Dan bakin ciki kawai,rarara yayi maka fintinkau
@gordomaali1764
Жыл бұрын
Sai naziru sarki
@almustaphasalisu2936
Жыл бұрын
God bless us all
@fuskarArewatv
Жыл бұрын
Slm dan Allah inasan magana dakai
@DCLHausa
Жыл бұрын
rahotannindcl@gmail.com
@usmantijjani8511
Жыл бұрын
Naziru Abba ne
@moussaila3354
Жыл бұрын
ALLAH YA QARAWA RARARA LAFIYA DA BASIRA DA HAKURI GA MASU HASADA🤲🇱🇾🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲👆👆👆🤲🤲👆👆👆💕💞❣️❤️
@aliyuadam9849
Жыл бұрын
ba wata Hassada gaskiya ya faɗa
@umeearhabeebu7076
Жыл бұрын
Wannan Gaskiya neh
@abdurashidhashim3067
Жыл бұрын
Gaskiya Hassada masiface Allah ya mana tsari da ita 🤲
@abubakardson4739
Жыл бұрын
Meye abin hassada aciki? Mtswwwww
@abubakarsafiyanu3910
Жыл бұрын
Kai sarki ba komai ne yake damun kaba illa hassada, kuma wallahi sai dai ta koma kanka. 😛😛😛😛😛😛😛😛😛😛😁😁😁😁
@mairamaaichatou9907
11 ай бұрын
Bangaren challenge kuma sarin shi ne a haka. Ba lallaï ba ne yayi iron taku. Il a développé le truc et j'aime bien sa facon de faire
@aliyushiaibu-rf9rj
Жыл бұрын
Sarki inayinka fa sarki dAma ai rarA jakine sarki zagin manyan kawai ya iya
@ustazaiustazai1215
Жыл бұрын
Gaskiya Naziru wannan hassada ce Naziru akawai kuri. Kaji karyar banza da naziru,Da can bakasan ana shirin magudi bane?.ai dama kai Dan kwankasiyya ne, mai yasa kabar tafiyar ka dawo Gawuna,yanzu kuma ka sake sheka zuwa nnpp,kawai gaskiyar magana inda rarara yake babu Wanda zai saurareka,domin wakokin siyasa dake trending yanzu haka wakokin rarara ne.hassada ce kawai kake yiwa rarara
@bnamallan6082
Жыл бұрын
Wlhi a da nafi ganin mutuncinshi sama ga rarara saboda shi Yana da ilimin addini ..Amma na gane mahassadi ne ...abin da shi da rarara duk maroqa ne to meye na hassada...Tunda duk maroqa ne ku...waqa kuke Yi ku yabi mutun a Baku kudi...Kuma kun San kudin Nan da ake Baku na 'yan siyasa ko mahaukaci y San ba kudin su bane ...don ba yadda mutun zai dauko miliyan 20 zuwa sama y baka a cikin kudin jikinshi ...Kuma nawa ne ma albashin gwamna da zaiyi kyautar miliyan 20 ko 50 ko 100...sai qaryar banza ace Wai don talakka akeyi alhali shi bawan AAllaah talakka kullun cikin yaudarar kanshi yake
@ssouana4385
Жыл бұрын
NAZIRU KAFADI GASKIYA WLY ZAGI BA ABIN KORAIBANE
@moussaila3354
Жыл бұрын
KAI NAZIRO ALLAH YA DAU RAMAKA THIYON HASADA
@ABDULHADIMAIINYASS9864
Жыл бұрын
🤣🤣😂😂
@ahmadsaad9465
Жыл бұрын
Masha Allah
@DESERVATION2015
Жыл бұрын
Rarara ya fika
@Dan____ado
Жыл бұрын
Kai Dallas ware Dan bakin ciki!Rarara yafika iya Waka
@kaddarakogangancitv6835
Жыл бұрын
Wlh Naziru mayau darine makar yacine
@abubakarsani2017
Жыл бұрын
Sosae ma kuwa wlh ba abinda ya iya sae karya😂
@yahayaharuna4824
Жыл бұрын
Allah yaqara lafiya sarki
@moussaila3354
Жыл бұрын
naziro SAI HASADA ta kacheka HASADA HASADA naziro
@babanalan9938
Жыл бұрын
Wlh nazirou hassadarka ga rarara ta fito qarara
@razakaboubacartraoure6784
Жыл бұрын
Naziru rarara ubanka ne wlh
@dahiruabubakar2382
Жыл бұрын
Allah ubangiji yarabamu da hassada rarara bayawa kowa hassada sai taimako shikuma Mai Tai mako baya kaiwa kass da iKon Allah
@soufiane4596
Жыл бұрын
Yayi sarkin waka
@sulemansale4691
Жыл бұрын
Wlh rarata yawce saninka Sai hakuri
@STEVENGRAVE
Жыл бұрын
NAZIRU HASADA AKAN RARARA TA BANYANA
@sasbidosumaila2488
Жыл бұрын
Constitution of Nigeria 🇳🇬 right to freedom of movement section (41) Every citizen of Nigeria is entitled to move freely thoughtout Nigeria and to reside in any part of it. and no citizen of Nigeria shall be expelled or refused to entry there by or exit there from it. Babu wani Dan Najeriya daya Isa yayiwa wani gorin gari ko jaharsa atsarin mulkin Najeriya Babu wani Dan Najeriya daya Isa yakori wani Dan Najeriya aduk inda yakeso yazauna cikin Najeriya Sashina (41)🇳🇬
@ABDULHADIMAIINYASS9864
Жыл бұрын
Gaskiya ne
@muhammaddunoma7717
Жыл бұрын
Pardon me I’ll copy this your comment and paste it
@sasbidosumaila2488
Жыл бұрын
@@muhammaddunoma7717 bakada matsala abokina
@abdulbasidsunusi9805
Жыл бұрын
Hassada ce zata kashe ka Nazir
@AREWA_
Жыл бұрын
As a marketer he must used those strategy for his music to go viral
@abbalawan2324
Жыл бұрын
That's my thought too
@abdouibrahim2546
Жыл бұрын
Hasada abarta dan allah
@abubakarsani2017
Жыл бұрын
Wlh kuwa fada masa dae
@aliyuadam9849
Жыл бұрын
WANNAN MAGANAR IGIYA DA YAYI RARARA BAYA DA SU WAƘA ƊAYA YA IYA.
@ismailabdallah8604
Жыл бұрын
Anya Babu hassada acikin abunnan
@oumararabo
Жыл бұрын
Wanan gaskiyane naziru haka yake
@mairamaaichatou9907
11 ай бұрын
Naziru banda hasada. Rarara ya dameku ya shanye wlh. Ka yarda cewa za iya finka
@ismailabdallah8604
Жыл бұрын
Toh ai Waka yanzu Babu Wanda takeci kamar wakar siyasa sai kayi wakar drama goma batakai wakar siyasa 1 ba
@lawanmusa6002
Жыл бұрын
Naziru hassadane zai kasheka
@isahabusufyan640
Жыл бұрын
Allah ya kara lafiya
@abubakarmuhammadyau2852
Жыл бұрын
Naziru hassada kai kai
@abdullahimuhammad344
Жыл бұрын
Nazir Yafada hannun Dan jarida... Dauda rarara ya girmi Nazir a Waka kai tsaye, kowa salonsa daban.
@shehusuleman8336
Жыл бұрын
Karya yakai kawaii malam kana hassadane
@abubakarmamuda7693
Жыл бұрын
Sarkin Waka
@nuraddeenibrahim950
Жыл бұрын
Pls ka tambaye shi a cikin Yan siyasa shidin waye ne? Da har talakawa zasu zargeshi akan me chairman na inec be shi ko shugaban jam'iya ne shi.shi dai munsan dai Shi marokine Wanda yakashe zuciyarsa da roko
@alhassanbonjour1893
Жыл бұрын
Hakane yasaci sir
@mustaphatijjanimuhammad4672
Жыл бұрын
Maro'kan banza Maro'kan wofi. Mawaki. Da kai da rara duk Abu daya, kun kashe zuciyarku da roko.
@bnamallan6082
Жыл бұрын
😂😂😂
@userengineerjamilu
8 ай бұрын
Sarkin hassada kenan a haka zaka kare
@princemaizamanitv836
Жыл бұрын
Yayi kyaw sarki abun yayi
@PappaAbukar
4 ай бұрын
❤❤❤
@IbrahimNayoussa-y8w
Ай бұрын
wanan gaskiya ne
@ABDULBASHIRBFINE
Жыл бұрын
Katon banzan Dan hassada
@isahabusufyan640
Жыл бұрын
Sarkin waka
@abubakarsani2017
Жыл бұрын
Kuma rarara waka guda ya taba sakawa challenge ka fada da kanka
@muhammadgaddafi9113
Жыл бұрын
Naziru makaryaci ne , ga girman kai, da izza
@nafiumikailu5381
Жыл бұрын
Amma kai naziru jaki ne kai.
@ahmadibrahim6399
Жыл бұрын
Abun ya motsa
@yusufyahayaumar275
Жыл бұрын
Karya kk dan shegiya
@salissouharouna6798
Жыл бұрын
Naziru hasada ce
@Abdullahiyu2_tv
Жыл бұрын
First comment first view
@umarabbas3666
Жыл бұрын
Naziru ruwane rara akwkwa
@moussaila3354
Жыл бұрын
HASADA CE KAWAI NAGABA YAYI GABA SAI HASADA TA KA CHIKU
@jafarhamza8253
Жыл бұрын
Naziru baban ka
@isatarkunya1571
Жыл бұрын
Naziru kanada hassada wallahi, makaryaci banza kawae kaga rarara yadawo gawuna shiyasa ka gudu da duk bakasan dasu bane nonsense.
@muhammadalasankogitv6894
Жыл бұрын
😂😂 naziru da dauda fa duk Abu dayane, ko daku ko Baku mu munsan yakamata, Dan haka munsan me mukeyi
Пікірлер: 166