Allah sarki talaka bawan Allah kuma wallahi wannan mutumin lamarin sa akwai kamshin gaskiya
@tajousman5526
Жыл бұрын
mlm kuyi hakuri allah yabaku ladar zumunci, arziki na allah ne
@fadilahmuhd680
Жыл бұрын
Ai ba’a abin mamaki bane Wallahi Ko akwai irin wannan dayawa sosai kam haka kwanaki anata zagin wani dan uwan buhari sai gashi ashe dan uwansa ne Allah karkabarmu muyi dan uwanmu haka Ko wane irin arxiki zamuyi a rayuwarmu 🤲🏻😭😭😭
@gausimahmadgausimahmad6764
Жыл бұрын
Abin ba abaki yakeba matuqar familinku sunada yawa to komin arziqinka sai angajiyar da kai amman allah swt ya baki arziqi mai tarin yawa domin muga irin imaninki amin.👌
@haskenshiriya67
Жыл бұрын
amin wannan ma idan ka duba launin fatatsu da idonsu iri dayane shida atiku
@haskenshiriya67
Жыл бұрын
haka muryarsu ma tana shige.
@sulaimanyasirandyasir3111
Жыл бұрын
Allah sarki Allah yahadaka da dan'uwanka
@abdulazeezibrahim1801
Жыл бұрын
A Gaskiya na gamsu 100% da baya nin shi
@ridwanmuhammadnaibi1205
Жыл бұрын
Gaskiya Ne Allah Ubangiji Ya Ha Daka Da Mai Girma Wazirin Adamawa
@innocentbuba9590
Жыл бұрын
❤❤❤❤❤❤ I love Atiku
@_-Fatima
Жыл бұрын
Toh fa. Alllah ya kwauta. Toh me ya haha shi magana tuntun.sai yanzun.mutane dai sai addu,a. Alllah ya kwauta.
@hajiyahalimaali9843
Жыл бұрын
Ai dole atiku yqnada yqn uwa bazeyihu ace bayida Yan uwaba Kuma abin alfaharine ace gayan uwanka , Allah yasa atiku yaji abincika Allah yasa adace
@AbbaUmar3
Жыл бұрын
To Komae Na Hanun Allah,Domin Shine Masani akan Komae, Allah Ya bayyana Gaskiya.Inta Tabbata Allah Yabaku ladan Zumunci.
@surajoumarahmad1285
Жыл бұрын
Malam shawarar da zan baka shine ka nemi manyan malamai na addinin musulinci kamar su Sheikh Sani Yahaya Jngir in Sha Allah zasu taimaka su shiga cikin lamarin
@alameenibraheemhameed4346
Жыл бұрын
Maganan gaskiya nima dangote asalinsa dan'uwanne, amma kaduba yanda yamanta dani kwata kwata arayuwa dan Allah katayani nemansa da kuma da addu'a malam(abu aisha) Allah yasa yagane gaskiya ya nemini savida xumunta nada matikar ampani
@aishasani2639
Жыл бұрын
Ameen idan ya nemeka nima ina bukatar addua agare ku baki daya allah yasa in auri dangote ina mutuwar kaunarsa amma bani da hanyar kai sako duniya taji amma akoda yaushe ngd
@ivyharpet6453
Жыл бұрын
Allah Sarki to kai Malam Wada da aka haifeka baya mahaifin Atiku yarabu mahaifiyar Atiku shekaru nawa tsakani da ya auri mahaifiyaka har a haifeka ka fahimci shi danuwanka ne. Kuma wa yasan tsakanin ku da har zai Yi maku makaru. Allah ya Kara zumunci.
@suleimanyakubujauro7118
Жыл бұрын
Yan ubanci kenan,wato itiku yana taya mamanshi kishi
@muhammadgonia.2946
Жыл бұрын
A wannan zamanin babu wuya a gano dan'uwa Mutum. Kamar yadda shima ya fada, Likitoci za su yi gwajin DNA ta hanyar amfani da kwayar halitta ta Gene. Babu abu mai dadi Mutum ya gano dan'uwan sa.
@hadizamuhammadshuaibu3531
Жыл бұрын
Allah ya sada shi da Wazirin Adamawa. Wato Dan uwan shi. Wlh har na tausaya masa.
@alfahammantukur671
Жыл бұрын
Lokacin shiyasa ne sai da ya fita 2003, haka ma yanzu 2022, kuke fita Ku CE Ku yan uwansa,
@buharialfaaliyu9102
Жыл бұрын
Allah sarki allah yahadaka da dan uwanka
@saaglobalmultimedia4534
Жыл бұрын
Allah Sarkin iko Allah ya dai-dai ta lamarin ya haɗa ku cikin sauki , shi kuma ko na kusa da shi in sunga firar su ƙokarta ma bayin Allah nan
@obyumeizudike1292
Жыл бұрын
Wannan gaskiya ne Allah hadaka da Dan uwanka
@abdoulrahimyousouf7017
8 ай бұрын
Ikon Allah
@aishainusa5415
Жыл бұрын
Allahu Akbar Allahu ysa yaji y gamsu .danuwana ba wasaba .
@alfahammantukur671
Жыл бұрын
Ai 2003 baban yazo yana Raye, yazo a ina. Kaka a lokacin,, ka ji soron Allah tunda an baka kudi,, said yanzu 2022,,
@rabiuaminu729
Жыл бұрын
Masha Allah
@mubarakabubakarbature3506
Жыл бұрын
Allah sarki Allah yabaka sa,a Allah yasa kaganshi
@sasbidosumaila2488
Жыл бұрын
Duk Wanda bayaji yasa headphones zaiji
@bashiruyaurawa1645
Жыл бұрын
Allah sarki Allah ya sadaka da li, abbinka
@hadizasani6073
Жыл бұрын
Allah yasa ku ganshi,shikuma Allah yasa aso ku sabo da Allah da zumunci
@nawasmuhammed4887
Жыл бұрын
Kafin kuyi hukunci ku binciki tarihin da shi Atiku ya bayar da kanshi yafada cewa tun yana karami babanshi yarasu.amma shi wannan yazo yana cewa wai daga baya anje ina anje ina anhafesu, kawai dai wannan abincika Saboda galibin yan siyasa ba Allah a gaban su
@gausimahmadgausimahmad6764
Жыл бұрын
Kasan su mutane sun iya hukunta abinda basuda masaniya akai agameda maganar atiku aiba abune 6oyayyeba kuma duk abinda zasu fada mu mun san atiku mutumin kirkine 👌
@usmanmfusami8453
Жыл бұрын
Toh a halinzu dai kan wannan lamari gaskiya sai Allah. Saboda haka mujira muga ikon Allah akan abunda zai faru nan gaba gameda lamarin.....
@muhammadsalihu6252
Жыл бұрын
Wannan akwai ayar tambaya fa a wannan maganar Allah yakyauta
@jamilusaeed3987
8 ай бұрын
Wannan bayani da Wannan bawan Allah ya bayar gaskiya ne. Don yanzu haka suna zaune a kauyen mune. Dangi dake jahar filato. Har yayansa Alh. Tanko da yake bayani, abokin kasuwancin babana ne a Onitsha. Dan kasuwa ne mai rufin asiri. Ba talaka bane kafin ya rasu wlh
@alfahammantukur671
Жыл бұрын
Gaskiya ne bayi da danuwa,, kudi kake nema mallam
@Abufatima957
Жыл бұрын
Hoton matar da yasa gaskiya tayi Kama da Atiku sosai. Kuyi Hakuri kawai kumanta dashi Ba ayin zumumci dole
@rahotannidasakonni6600
Жыл бұрын
Baba ka hakura kawai, ka yarda da abinda Allah ya baka. Kalen dangi saboda kana son samun kudi a wurin Atiku Abubakar.
@arc.zulkifiludalhatuyahuza6395
Жыл бұрын
Ba kalen dangi bane, sada zumunchi ne kuma hakan akwaai zafi sosai.
@aminuzailani9386
Жыл бұрын
Amma Allah ya wadaranka/ki da irin wannan comment, aishi Atiku da mamansa sune basu kyautaba da suka kasa neman babansa yasan inda yake, kuma nasan sun sami labarin ya sake aure , saboda haka uwar taki ta nemi uban Atikun saboda tsoron kadaya karbi Atiku daga wajenta. Allah ya kyauta ance muku kowa irinkune yan zamani masu karya da yaudara don neman abin duniya kota halin kaka.
@aatijjani6478
Жыл бұрын
Ayya Allah sarki, To Allah yazaba maka mafi alkhairi..
@abubakarusman4434
Жыл бұрын
Allah yabaku sa an samun dan uwanku kukuma masu mar comments na isgilanci kudaku ji kunya 🙏🙏
@hauwamohammedtukur3400
Жыл бұрын
Hmmm da tausayi
@lawanjafaru7579
Жыл бұрын
Mai yada baku nemeshi a shekarun baya. Sai yanzu, wan maganar ramada bukatar dubawa
@sirajnur2482
Жыл бұрын
Mi ya same ka ne.. bare ma suka nema daga wanen shi balle wadanda ke ikirarin dangin shine
@issiaabdourahmane5469
Жыл бұрын
Toh mudai bah abinda zamuce allah yabayanarda gaskiyar lamari
@sadiqadukuly8136
Жыл бұрын
To kaima ka hakura ka barshi man, shi fa mai kudi baya son ace yana da dan uwa talaka ,kayi hakuri kwa hadu a lahira
@badaruyusufsaeed4153
Жыл бұрын
Aifa Siyasa ta matso zakaji karya iri iri Allah yakara rufa Mana asiri duniya da lahira Allah yajikan Abubakar Rimi shima antaba hada Baki da wata tsohuwa a iyakar Nigeria da Cameron sunje wani taro tarugo ta rungumeshi wai danta ne yabace tun Yana yaro sai yanzu Allah yanuna mata shi saboda haka Babu abinda Yan Siyasa bazasuyi ba
@user-tg7dx2yk9f
Жыл бұрын
Gaskiya baba tsoho gara kayihakuri kunhadu a darassalam
@mohammedgrema6089
Жыл бұрын
Wanan maganan banzani karyanshe ne. Kaduba bakinshe dabakin atiku yayi kamane wannan mutumin berumne yaran Jos ne atiku fulanine na Adamawa. Atiku babanshe yarasune Adamawa wannan babanshe yamutu a Jos berumne
@najibmusa7670
Жыл бұрын
Tunda siyasa ya matso zaka iya ji da ganin komai..Kai tsaye bazamu gasgataba..zamani ya lalace. Dan Adan ya kware a iya yaudara.....wata lotan saikaga tsoho da farin gemunsa Amma bayajin kunyan yayi karya.. Zama iya biyansa....a irin yarfe na siyasa والله المستعان
@babaladan135
Жыл бұрын
Hmmm Allah shi kyauta
@kwankwasiyyaengineerstv5574
Жыл бұрын
Duk wanda ya kalli Mutumin nan, Ya san suna KAMA DA ATIKU SOSAI
@abdulrahmanabubakar9215
Жыл бұрын
Dan allah ni Ina Bukatar magani mall waddata yatai makene da number shi
@arewalyricsstudio1298
Жыл бұрын
Tofa Dattijo yaballo ruwa
@abuaishaalfurqan
Жыл бұрын
hhh
@usmanmuhammad644
Жыл бұрын
Alhaji Atiku Jin bajintar da za Kai masu shi ma kamfen ne
@ammarmuawiya272
Жыл бұрын
Masha Allah.
@yusufdaranba949
Жыл бұрын
4
@yusufdaranba949
Жыл бұрын
&
@hatijapatlo6414
Жыл бұрын
Subhanallah Allah kakarawa annabi saraja
@bellohassan5320
Жыл бұрын
Good
@masoyatv6858
Жыл бұрын
Hmmm da baka nemeshi ba Sai yanzu, kuma da zaka nemeshi ai bai kamata ba irin wannan Malam.
@yusufaminuceemoh479
Жыл бұрын
To Allah ya hadaku
@signoroma3216
Жыл бұрын
Ni ina mamakin ace kuna yan uwa uba guda amma ace wai baku san juna ba sosai kuma ku ba yara ba. Kai ba uba guda bama koda ace dan wa da dan Kane kuke yakamata ace kunsan juna.
@abdullahiabubakar1512
Жыл бұрын
TAB NIMA WAZIRI YAYANA NE ZANZO NABAKU LABARI SHEGIYA NAIRA SAI YANXU KUKA BINCIKO DAN UWANKU SANDA YAKESHAN WAHALA SHIDA MAHAIFIYARSHI KUNA INA?
@muhammadhadiadamu7257
Жыл бұрын
Wannan bai San meyakeyi bah yayi haka Don yasamu kudi ne kawaii, in anason asan waye Atiku a nemi Hajja Diya Wanda take gidan Atiku yanzu haka kuma tana matsayin mother sa ita kadai ne tasan Asalin waye Atiku yawwa. Wannan important labari na Baku kuma kubi zaku tabbatar da abunda nafada Don ni nasan ta
@sadiyamuhammadlawan
Жыл бұрын
kaji batu na gaskiya ne
@suleimanyakubujauro7118
Жыл бұрын
Wannan kana magana atawajem mom dinsa kenan,amma idan kaduba atawajen Dad dinsa fa,zakaga wannan mutumin yanada gaskiya,atiku yataba magan cewa sunada asali da jigawa so ashe baban is from sokoto kasuwancine yakaishi jigawa,so it's because akoi break in communication sakanin Dad din atiku da mom dinsa shiyasa atiku baigama sanin asalin mahaifinsa daga sokoto yakeba
@balarabacikaji9259
Жыл бұрын
Allah sarki bawan Allah meye na gwaji kamar dole
@dahirudanmalam7566
Жыл бұрын
Hhhhhhhhhhh
@gausimahmadgausimahmad6764
Жыл бұрын
hhhhh dolene mana sbd yanason yasamu shiga😇
@alfahammantukur671
Жыл бұрын
Daci kake da yafi maka alheri da ka ci hallal., duk shekarun nan ka fita sai yanzu,
@sirajnur2482
Жыл бұрын
Wannan labarin Yana kama da gaskiya...
@alfahammantukur671
Жыл бұрын
Ma karyaci. Lokacin ba photo mai colour ka zo Adamawa, anuna maka photo Atiku Abubakar lokacin ba photo mai colour,
@Al_IRFAN2
Жыл бұрын
gwarjini ne kaiwai wlh ba wani makaru...hmmm yan siyasa irin su Atiku ai idan baka kintsa ba baxa iya hada ido biyu dashiba...sbd abkn yataba haduwa da bokola saraki a central mosque wlh yace dagansa jikin shi kawai yafara rawa haka ya gagara gaisawa dashiba...🙂
@yazidgarbasaleh4848
Жыл бұрын
Allah yahada kanku
@gatancibakarya
Жыл бұрын
hmmm maganar banza
@kujirasami376
Жыл бұрын
Inna ya ke boye sai da zabe ta kawo Kai kana so ka yi wa Atiku Abubakar shishigi
@MrSalisutahir
Жыл бұрын
Allah Ya kyauta Ya sanya mu gama lafiya.
@abonsijeria8454
Жыл бұрын
👂👂👂👂👂👂
@IbOnekedaTV
Жыл бұрын
Slm malam Wannan vidéo baya Magana fah
@lurwanusalisu911
Жыл бұрын
Arewa 24
@princemaizamanitv836
Жыл бұрын
Wannan karya ne
@fatoumohama2193
Жыл бұрын
Gaskiyan ka dan ouwa qaryané wan'nan.
@abdullahiibrahim712
Жыл бұрын
Hmmm 🤔
@adamkabiru6669
Жыл бұрын
Wan Nan Dan jaridar bai iya tafiyar da tambaya ga mutum ba
@muhammadgonia.2946
Жыл бұрын
Ko dai ba ka san El-Hikaya ba ne? Ai ko kwaranran dan Jarida ne wanda Arewa ta ke ji da shi.! Kuma idan Ka sauraru hirar da kyau El- Hikaya ya fitar da abinda a ke bukata a sani. Kuma ka sani ai ba interrogation yake iya masa ba Hira ce ta fahimta ba cin zarafi. Abu muhimmi anan shine sako ya isa wajen Wazirin Adamawa daga shi zai yanke Duk wani matakin bincike domin tabbatar da ikirarin da Mal.Wadan yayi. Allah ya kyauta.
Пікірлер: 219