Masu sharhi kan lamuran yau da kullum da kuma wasu shugabannin al’umma na bayyana ra’ayoyi mabambanta kan shirin zanga-zanga da matasan Najeriya ke yi don nuna damuwa kan tsadar rayuwa da ake fuskanta a kasar.
Wannan dai na zuwa ne gabanin zanga-zangar da matasan kasar suka shirya yi ranar Alhamis daya ga watan Agusta.
Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: / voahausa
Karin bayani akan Instagram: / voahausa
Karin bayani akan Twitter: / voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da KZitem. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.
Негізгі бет Ra'ayoyin 'Yan Najeriya Mazauna Abuja Kan Zanga-Zangar Tsadar rayuwa
Пікірлер: 2