Masha allah allah yatemaki addini yakaremana mutunci. Annabi da alayensa madaukakiya
@Rabeayahuza-ll5us
6 ай бұрын
Fitila ta haska al,ummar Annabi saw sundau saiti masu ci da addini Sai aje a nimi Sana,a lokacin fahimta yayi Mai kogo uban masana ya toshe Wann hanyar labbaika sadauki ikon Allah
@GarbayaronzmnUsman
5 ай бұрын
Gaskiyane sayada
@HassanAliyu-r2r
3 ай бұрын
Allauakkabar Dr. Ikon Allah
@magajisalisu5679
6 ай бұрын
Yan ixalah jahilai ne❤
@Speedyvampir2
6 ай бұрын
Kai ne jahili
@RealAbdulRk
6 ай бұрын
Kudinga Tauna Magana Idan Zakuyi Ta
@GarbayaronzmnUsman
5 ай бұрын
Dama Gaskiya dayache ai gashinan maganar sheak abdul jabbar tatabata dole adawo kankuyarwar Annabinmu Allah ya sa kuma dabakuganeba Allah ya ganar daku gaskiya Allah ya samudache ammeennn
Пікірлер: 28