"Ehhh.. ni na kasheta, ni na kashe Yasmeen, ya mai Shari'a kayi gaggawar yanke min hukunci, babu abin da zan faɗi a yarda, bani da sauran magana, na amsa laifi na, dan Allah a yanke min hukuncin da zai rabani da wannan duniya mai cike da wahalhalu da SARƘAƘIYA ..
- Күн бұрын
RUFAFFEN KWAI. 01 Me zai sa miji ya kashe matarshi dayake tsananin so? Tsautsayi ne ko ganganci?
- Рет қаралды 25,035
Пікірлер: 110