Yauwa malam dan ALLAH ya kamata kayi magana akan abdullahi abbas , saboda shine babban mara tarbiyya a siyasar kano,
@abdurrahmanlawal9798
Жыл бұрын
Mallam Allah swt ya Kara Maka daukaka, Kuma mun gamsu da duk abinda ka gaya mana. Amma idan har tabbata tace idan tana Raye Abba ba zaiyi Gwamna ba A Kano. Ayi mata nasiha Mulki na Allah, shi yake Bada Mulki ga Wanda yaso. Allah ya taimaki mallam
@user-jg9ul2zl3d
Жыл бұрын
Ni ban gamsu ba, -ya amshi gayyatar matan aure zuwa gidan ta, yaci abinci mijin ta ya fita ya sake barin su biyun suna hira, -yaushe addinin musulunci ya halakta hakan -matar da take kutuntumawa Qbba gida gid Ashar ina tarbiyyar take a nan -duk fadin kano akwai wanda yakai Abdullahi abbas rashin tarbiyya da jahilci, mallam baya gani ne Magana da matar aure ma a waje haramun ne -wannan malamin dan iska ne wallahi, baida gaskiya, kwadayayye ne
@MuzammilUmar-tg3hh
6 ай бұрын
Hmmmmm Sai kace bakasan Halin Mata ba mllm ynz ga irintanan da Abba mutumin ne Mai Hali irin na ganduje wlh dasai yasaka A Wahala
@gamagaritv7279
Жыл бұрын
Gaskiya ne. Kowanne tsuntsu kukan gidan su yake yi.
@AbdullahiAbubakarUsman-wm3oj
2 ай бұрын
❤❤❤❤❤
@user-jg9ul2zl3d
Жыл бұрын
Dan iskan malamin karya
@maryamsani3160
Жыл бұрын
Allah Ya Sa ka da Alkhairi Malam,Amin Ya Hayyu Ya Qayyum.
@hausacademia
Жыл бұрын
Allah yaba wanda baiyi da kai mulki. Daganan zaka fahimci me nake nufi. Yanzu ba ka samun damar yiwa kasarka da alummarka hidima sai mai kulki ya sanka, koyasan wanninka. Kutsaya inda Allah ya thaidaku. Illimin Allah yawa gareshi. Alokacin da kasan wassu abubuwa. Wassu abubuwa sun buya maka.
@abdullahibaffa298
Жыл бұрын
Allah ya saka maka da Alkhairi Wannan shine Adalci
@ibrahimyusufyawale2180
Жыл бұрын
Antaba uwar dakin Malam
@sadiqsuleman3281
Жыл бұрын
Jazakallahu khairan
@mudassiribrahim5416
Жыл бұрын
Malam, ka bayyana abubuwa da yawan gaske. Halin da kasa take ciki halin da ke tsakaninku da yan siyasa yadda ake rabon upper ta aiki irin matsayin masu mulki wanda suke ci da sauransu. Allah yayi mana magani.
@rabiuashiru4145
Жыл бұрын
Hmmm
@sanitanimu6926
Жыл бұрын
Mlm kaji tsoran Allah
@SpiderDike-kb8dh
Жыл бұрын
abin takaici ne a ce cin hanci da rashawa a kowane bangare na Najeriya. ka dauki sunayen kawayenka da sunayen jama’a ka basu aiki a DSS sai gobe ka tambayi me kasar nan bata ci gaba.
@bashirabdulhadisani6036
Жыл бұрын
Lawwali munganeka kaima
@buhariabubakaridris6277
Жыл бұрын
malam kaji tsoron Allah idan zakayi hukunci kayi akan tsari na addini wallahi duk abinda ka fada sai ALLAH ya tambayeka. shikenan saboda baka tsarin kwankwasiyya shi yasa ka dauki bangare kuma kana kiran kanka da malami, Allah ya bawa wanda bakwa so mulki mu gani ko garin zaku bari tunda ku bangare daya kuke bakwa taba fada idan an taba na wani sai wanda kuke so. malam ga tambaya, a wacce aya ko hadisi ka gani ana kiran matar wani a tambayeta akan wani abu wanda bai shafe kaba?
@AlhajiAbubakar-ev1ye
4 ай бұрын
😅😅😅😅😅
@mamansadik3821
Жыл бұрын
Allah yasaka da alheri mallam kafadi gaskiya
@muazuhassandibal3355
Жыл бұрын
P88
@aminuinusa7011
Жыл бұрын
Malam dake maganar Babu doka a kasa gaskiya babu doka doka wandabashi da kosisi take hukuntawa Nigerian
@hausacademia
Жыл бұрын
Ba ta kyauta ba da take daukar wanda ttaga dama. Musulunci shine adalci. Akira interview wanda yacancanta abashi. Yunzu kai malam musulnci ne yace manya su rika raba appointment? In Allah ya yarda za mu tsaida hukuma adala. Hukumarda zata bawa duk dan kasa dama. Karshen zalumci yazo. Malam ba za ku iya kare azzalumai ba. Kuriar kowa dayace don me za a bawa mutum daya damar muum dari da hamsin? Abi kauyika da biranai adau wayanda suka cancanta.
@ahmadyunusa7145
Жыл бұрын
Wannan gaskiya ne malam
@ibrahimsuleimangmbtv9577
Жыл бұрын
Hmmmm
@ayubaisah2861
Жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@zaidouharouna7788
Жыл бұрын
🤔😭🤫☝️
@hausacademia
Жыл бұрын
Kuntare damammaki sai naku ko saboda munzabeku. Nepotism, corruption and injustice.
@abdullahibala3278
Жыл бұрын
Waye ya baka dama ka kira matar wani
@sanimuhammed8858
Жыл бұрын
Dan iska Sha Sha
@yahayaidiabdourazakou2020
Жыл бұрын
Astagfirullah
@sanisalisu2340
Жыл бұрын
Ka zagi kanka sakarai.
@munacatconsult4671
Жыл бұрын
What thing concern this man abeg? Annabi ya umurce shi ya yi magana
@salisadam6424
Жыл бұрын
An taba uwar dakin Malam.... Gaskiya Mal Lawan ya bani kunya... To anyi walqiya
@salisadam6424
Жыл бұрын
Shima Mal Lawan ya kamata ya fadi alkhairi ko yayi shiru
Пікірлер: 36