Shirin ‘Madubin Usman Kabara Podcast’ ya tattauna da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Mai Girma Sanata Barau I. Jibrin wanda aka fi sani da Maliya, game da tarihin rayuwarsa ta kasuwanci da siyasa, da ma yadda yake kallon matasa a wannan zamani.
- Күн бұрын
SANATA BARAU JIBRIN: Ya fadi sirrin nasararsa
- Рет қаралды 2,633
Пікірлер: 14