Gaskiya kasimu yana fadar gaskiya Allah ya saka da alheri
@alameensokototv496
Жыл бұрын
Madallah
@dinialiilyas
23 күн бұрын
Allah yajiqan kasumu Al ameen wlh bana gajiya dajin firar kasumu Mai kasa Allah yasa yahuta
@alameensokototv496
12 күн бұрын
Ameeen
@hamzaisa9737
Жыл бұрын
Asiri gaskiyan Mai ita Alhaji
@alameensokototv496
Жыл бұрын
Hakane
@farukumar4264
Жыл бұрын
Bantaba jin dandanbe mai bada labari na gaskiya kamar wannan
@alameensokototv496
Жыл бұрын
Good
@auwalsharu2603
Жыл бұрын
Tabbas yana fadar gsky wallahi.
@alameensokototv496
Жыл бұрын
Gaskiyane
@KabiruNasiru-f9i
Жыл бұрын
A gabana akayi wannan danben a Daura,kuma in a kayi bugo sai gidan danben ya amsa tsaka nin Bala yaro da maikasa.
@alameensokototv496
Жыл бұрын
Madallah
@umarsadiadam3227
Жыл бұрын
Gaskiya wannan shirar a nutse ba karya acikinta
@alameensokototv496
Жыл бұрын
Hakane
@tukurhassan3357
9 ай бұрын
Kasimu ya na da fadar gaskiya domin Allah
@alameensokototv496
8 ай бұрын
Hakane
@muhammadsaminuayagi4880
Жыл бұрын
Al'amin, gaskiya ka kware a kan hira da 'yan dambe, kuma gaskiya Alhaji Mai kasa mutunne, ka cigaba da tuntubarsa dan samun sahihan labaran 'yan danme, Allah Ya kara maka hikima da lafiya, sunana Muhammad Saminu Said, daga Kano State.
@alameensokototv496
Жыл бұрын
To Ina godiya sosai maigida
@yahuzasalihu6420
Жыл бұрын
Shima Ali Zuma yace bai taba kashe maikasa ba naji wannan ga bakinsa
@yahuzasalihu6420
Жыл бұрын
Lalle haka Ali Zuma ya fadi kisa 7
@mansmans2255
Жыл бұрын
Al amine ka tambayi mai kasa shida balan bakishi nawa da nawa suke a dambe
@alameensokototv496
Жыл бұрын
To
@auwalumar3778
Жыл бұрын
Al ameen wai dan allah waye batajemuba saidai naji ance wanen batajemuba to wai waye asalin batajemunba
@alameensokototv496
Жыл бұрын
Yananan Raye amma lokacinda yayi dambe baiyi yawoba
@umarrabiu7706
Жыл бұрын
Audu dan Zuru Shima Yafadi
@alameensokototv496
Жыл бұрын
Madallah
@zuladainisanusi1192
Жыл бұрын
Al'ameen ka tambayarman alhaji kasimu Mai kasa dambenshi da ado Bauchi fa
Пікірлер: 37