Ma Sha Allah, Sarkinmu ba irin nasuba "Aku sarki surutu"
@saifuddeenmohammad7689
Ай бұрын
Sarki Aminu Bawan Allah ❤❤❤
@lurwanuhamza8514
3 ай бұрын
Allah ya taimaki sarki , in da rai da rabo insha ALLAHU
@YakubuIbrahimgurin
3 ай бұрын
😭😭😭 ubangiji ga bawankanan Aminu ado bayero Allah kamishi Dan matsayin annabi Muhammad rasulallah s w a a 😭🤲🤲🤲
@zulfikartv5454
Ай бұрын
Allah yakara basirah❤❤❤
@raids1288
15 күн бұрын
Bawan Allah
@yasmineventplanner5180
3 ай бұрын
Muta ne masu daraja muta ne masu haquri muta nen da sika gaji girmama dan Adam Allah ka gafartawa me martaba sarkin kano Ado Ameen, Allah kaza gatan sarkin kano Aminu da sarkin bichi Ameeen ya Allah
@sakinadeeni4713
3 ай бұрын
Mutane idan Allah be bashi ba ku yi haquri, shine mafi alkhairi agare shi, dan mulki masifa/jarrabawa ce koda na minti daya ne hatta na cikin gidanka sai Allah ya tambaye mutum, mu ji ma da namu lefin bare akai ga hakkin wasu Kamata ye a taya wanda ya samu mulki jaje ai masa addu'ar Allah ya raba lfy ba murna ba
@auwalabbas7807
3 ай бұрын
Hali Yayi Muradi yayi
@Ahmadccr
3 ай бұрын
Kayi Sarki, Ƙanin ka yayi Sarki, Baban ka yayi Sarki, Kakan ka yayi Sarki, Mahaifiyar ka ƴar Sarki, kuma yayar Sarki, kuma matar Sarki duk a Ilorin, Gaba da baya kakanninka Sarakuna ne a Birnin Dabo da Birnin Sule gambari. Baka da abokin fada, baka da abokin gaba, sannan baka da abokin gasa, kowa nakane, baka raina kowa ba, kasan darajar dan Adam Babba da yaro, Hakurinka shine silar nasararka, ko makiyinka yasan kai mutum kirki ne, Ka hada kan Sarakuna, dagatai da bulamai, Ka wanzar da zaman lafiya tsakanin fulani da makiyaya. Babban abun farin ciki shine babu wani laifi da aka kamaka dashi, babu wata hujja ko zargi da aka maka na almundahana, da kudin al'umma ko cin amanarsu akan amanar da Allah ya baka, ka sadaukar da rayuwarka domin cigaban al'umma, ka fifita bukatar mutane akan taka, Ka wanzar da zaman lafiya tsakanin kabilu, yare da mabanbata addini. Allah ya baka Sarki lokacin da baka nema ba, baka san zaka samu ba, baka bawa kowa cin hanci ba, baka roka wajen wani ba, Allah ne ya baka, ya nuna ilhama da irajarsa yayi ka Dan Maje, yayika Turaki, yayi ka Sarkin Dawaki, ya maka Wambai, sannan yasa ka zama Dan Buran, sannan ya maka masarautar Bichi, Sannan yasa ka gaji karagar gidan Dabon Kano, duk ikon Allah ne. Allah ya baka ya'ya masu tarbiya, baka da tabon abun kunya, duk mutum Nagari zaiso yayi koyi na halayenka wajen dattaku, kawar dakai, hakuri, juriya, da tsoran Allah. Kayi hakuri Zaki, mulki sai da hassada zaki, ko yau rai yayi halinsa an saka a tarihi a Shekara daya ka zama Sarkin Bichi sannan ka zama Sarkin Kano, mafi masoya da al'umma suke kauna, wanda a tarihi Kaine ka zama Sarkin Kanon da ba'a samu tarzoma ba, har shigar ka gidan Dabo ko asarar kaza ba'a yi ba, ba'a tada hankulan al'umma ba. Ka sake godewa Allah, da ya maka baiwa ta farin jini, wanda tun Kafin ka zama Sarki, al' Umma suke kiranka da sai kayi, Allah ya amsa addu’arsu ka zama Sarki mafi masoya a tarihin masarautar Kano, kayi sa'a ka dauki halayen kirki na mahaifinka, tun daga kan jajurcewarka, kawar da kanka, kyautatawa, hikima, basira da sanin girman amana da girman Allah, Ka dauki tawakkalinsa, Ka dauki fara'arsa, Ka dauki kwarjininsa, Ka dauki kwalliyarsa, Ka dauki kasaitarsa, Ka dauki duk wata siffa ta Shugabanci da iya rike amanar al'umma da tsoran Allah wajen wanzar da shugabanci naka. Allah ya baka amanar al'umma akan kare lafiyarsu da zaman lafiyarsu, da dukiyarsu, da share musu kukansu a lokacin da hakan ya taso, kayi daidai iyawarka, kayi daidai iya basirarka, kayi daidai iya tunaninka da baiwar da Allah ya baka, kayi daidai iya fahimtarka, Allah daya baka shine shaida, kuma muma shaida ne. Duk wata nasaba da ake bukata ka samu, baka da tabon abun kunya, kowa yasan kai nagari ne, duk abunda ka furta shine har cikin zuciyarka, baka iya yaudara ba, baka iya ha'inci ba, baka san yadda ake cin amana ba, Allah ka ba a baki bane, har cikin zuciyarka haka yake, baka fadar abunda bazaka aikata ba, domin duk wanda ya sanka ya san Aminullah ba makaryaci bane, mutum ne mai gaskiya da tsoran Allah. Ka dauki shawarar Malamai, Ka dauki ta iyaye, Ka dauki ta dattawa, ka dauki ta yan siyasa, sannan ka dauki ta iyayen kasa, baka zama dan iya ba, baka rena basirar da Allah ya bawa wani ba, kana kallon kowa a matsayin da Adam wanda shine mafi daraja a cikin Halitta, walau miskinai, da wanda Allah ya jarabta ta wata cuta, kowa nakane, kullum kuma kana cikinsu domin ka yarda cewa, Allah zai tambayeka akan ma'anarsu da yadda ka tafiyar da shugabancinka. Allah ya karama lafiya. Allah ya karama daukaka. Allah ya kawo maka abunda baka tsammata ba Allah ya iya maka Allah ya shiga lamuranka Allah ya saka maka hakuri da juriya. Allah ya albarkaci zuria. Allah ya k'arawa rayuwa albarka. Allah ya Jikan magabata. Nine Masoyinka Ahmad Abdulkadir CCR daga Jihar Jigawa.
@saheebahtv3188
3 ай бұрын
Masha Allah Wow! What a history Gaskia neh Yanda kake sanshi saboda Allah kaima Allah yasaka maka da Alheri Amin
@user-tz2js8ec4p
3 ай бұрын
Ma Sha Allah Allah Kara Tsare martabar sarki aminu ado bayaro
@kabirunamadikundi4480
2 ай бұрын
Allah Ubangiji ya saka da Alkhairi
@daddybala8996
2 ай бұрын
Allah ya saka maka da alkhairi CCR masoyi na gaskiya.
@MazeedMahmud
3 ай бұрын
Allah ya gajiyar da makiyan ka Sarki Aminu
@aliyumuhd3456
3 ай бұрын
Allah ya tabbatar mashi da sarautar shi, Da magajin Uba
@IbrahimShuaibu-l6m
2 күн бұрын
❤
@kabirumuhammad9563
3 ай бұрын
Masha Allah Allah Tsare Gabanka Da Bayanka Amir Kano Aminu Ado Bayero
Пікірлер: 44