Talakawa suna bani mamaki wallahi. Rashin fahimta mugun ciwo ne. Wadannan mutanen basu damu da lafiyar ku ba amma ku kuma kuna famar kashe kawunan ku akan su. Allah Ya qara muku fahimta.
@umarlimanchi8268
3 ай бұрын
Sai Allah ya isarmana Ga wanda ke son kano ta wargame.
Пікірлер: 3