Al'amin, ya kamata fa kungiyoyon 'yan dambe, su rika kai wa you iyalan Shagon Dan Anaci da wadanda suka cancanta, 'yan kudade a matsayin ( pansho ) ga iyalan su.
@mudassirmafara8438
Hura kauyen Mafara ce Al'ameen.
@Kebbifestival406
Al'Ameen Kana kokari Wa Mutanan Arewa da Al'adun mu na Hausawa
@ibrahimadamubello5125
Masha Allah watching from Yola Adamawa,Allah yakara basira, Allah yasa baka manta da sakona agun baba .🙏 Nagode
@user-yl6ey9jm3f
Agaida baba muhammadu kalhu baba direba Dan Allah Babu video damben shago sosai
@imamzakariya4965
Agaidamin Baba Kalhu, muna godiya Alameen
@user-tv2mq6qr5g
Gaskiya sai yanzu nagane wanan mutumin gaskiya yakefadi
@shamsuddengambo4909
Mal al'amen muna godiya tare da fatan Allah yabawa Mai dakinka lfy Ameen
Пікірлер: 28