Al'ameen Don Allah inason akawomani Tarihin Cikon Dauran
@alameensokototv496
Жыл бұрын
To madallah
@Lawali-qv2gr
3 ай бұрын
al-amin yakamata a samu ma rubuta gaskiya yana kyau wan nan tarihin a ajechi dan allah
@alameensokototv496
3 ай бұрын
In sha Allah
@abdulzahradeen9176
10 ай бұрын
Al amin inajin dadin shirinka.inata so naji irin wannan yadda kowane lokaci dakowa ya yayi zamaninsa shine kamar chronicles shine kowane lokaci na shekarar da kowa yayi jaruntarsa da jaruminsu
@alameensokototv496
10 ай бұрын
To
@HabibMusa-i8l
Жыл бұрын
Ina jindadin shirin nan naka Allah yakara daukaka
@alameensokototv496
Жыл бұрын
Ameen nagode
@murtalamarafa9775
Жыл бұрын
Al-ameen muna godiya kwarai da aikin ka yana kyau sosai. Dun Allah muna son tarihin Lawali Kagara yakin da yayi har Allah yayi mashi cikawa.
@alameensokototv496
Жыл бұрын
In Sha Allahu za a bincikama
@mohdsany3289
Жыл бұрын
Salam, Al-Ameen Sokoto, wannan hirar ta bada ma'ana sosai. Ka san dambe, ka san yan dambe da zamanin su kuma gashi ka hadu da warin ka. Kowad dauko sai guda ya tara mai. MashaaAllah!
@alameensokototv496
Жыл бұрын
Hhhhhh Muna godiya sosai
@AminuHashim-zr9kv
Ай бұрын
Tambayata anan shine waye dan tagaye waye shagon dan tagaye pls
@MansourousmaneMansourous-ty9ci
Жыл бұрын
Garban taka lafiya miyasa ba asashi ko dan yanaba raba gardama matsala ne
@alameensokototv496
Жыл бұрын
Yakamata ka saurari hirarnan dakyau
@aminuzango1414
Жыл бұрын
Al ameen ka rabu da wanda bai gane ma hiran da akeyi ba, al ameen gaskiya naka ba irin nasu bane wlh, kana kokari sosai Allah biya ka
@sojasani6485
Жыл бұрын
Fatan alkairi
@alameensokototv496
Жыл бұрын
Muna godiya
@KasimuyaroSokoto
Жыл бұрын
Munatare dakai al amen wanan mutumin yasan yan dambe
@alameensokototv496
Жыл бұрын
Madallah
@murtalamarafa9775
Жыл бұрын
Slm. Da wani dan dambe da ake kira Dan mutanen Kende
@alameensokototv496
Жыл бұрын
Muna godiya sosai
@MansourousmaneMansourous-ty9ci
Жыл бұрын
Garban taka lafiya miyasa ba asashi ko dan yanaba raba gardama matsala ne
Пікірлер: 26